Top Local Places

Ganduje Alheri Ne

Government House Kano , Kano, Nigeria
Political organization

Description

ad

Page Ne Da Zai Dinga Kawo Abubuwa Game Da Abdullahi Umar Ganduje email us at gandujealherine@gmail.com

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

facebook.com

http://www.authorityngr.com/2017/10/No-plan-to-sell-public-hospitals-says-Kano-Govt/

facebook.com

PRESS RELEASE EID-EL-KABIR: GANDUJE CALLS FOR VIGILANCE, CLEANLINESS As the Muslim Ummah celebrate Eid-El-Kabir, Kano state Governor, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, has called on them to be security conscious during and after the festive period. Governor Ganduje, in a Sallah Message, said though President Muhammadu Buhari's administration has recorded impressive success in the fight against insurgency and other security challenges, there is need for the people to remain extra vigilant and conscious of suspicious movements during and after the festivities. The Governor also urged Muslims to emulate the dedication and total submission of Prophet Ibrahim and his son Ismai'l, who were ready to undertake Allah's Command for the sacrifice of the latter, before a Ram was brought as a replacement by Angel Jibril on Allah's command. While wishing all Muslims happy and peaceful Eid-El-Kabir celebration, Governor Ganduje urged them to maintain cleanliness as they slaughter and prepare their sacrificial animals. He also called on them to be cautious of what they eat to avoid contracting avoidable diseases. Governor Ganduje reiterated the commitment of his administration to ensure good health for the people and clean environment, demonstrated in the recent employment of over 2, 000 health workers and 1, 000 sanitary inspectors by the state government. Governor Ganduje also prayed for the safe return of pilgrims who went to Hajj, just as he called for continuous prayers and support for President Muhammadu Buhari, who just returned from London, on medical vacation. Governor Ganduje, however, emphasized the determination of his administration to continue to improve the wellbeing of the people through policies and projects that have direct impact on the lives of the people. Signed: MALAM MUHAMMAD GARBA Commissioner for Information, Youths and Culture 31/8/2017

facebook.com

facebook.com

UPDATE: Ongoing rehabilitation of UDB Road complete with clearing of drainages by Kano Road Maintenance Agency KARMA as directed by His Excellency Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR to rehabilitate some roads within Kano metropolitan area. Salihu Tanko Yakasai DG Media & Communications Government House Kano August 14, 2017

facebook.com

BATUN MAIDO DA DALIBAI 37 DAKE KARANTAR UNGUWAR ZOMA A EGYPT, TSAKANIN GASKIYA DA SON ZUCIYA! Sakamakon yadda ake ta kir-kirar karai-rayi na ba gaira babu dalili ana yadawa musamman a kafafen sadarwa na zamani dangane da batun maido da daliban nan su 37 masu karantar Unguwar zoma a Jami'ar Mansourah dake Egypt bisa rashin kwazonsu, naga ya dace in dan warware mana zare da abawa na wasu muhimman batutuwa dangane da lamarin da ya kamata mu sanya a mizani. Farko dai bana mantawa a watan Nuwamba 2016 da mai girma Gwamna Ganduje ya ziyarci jami'oin Biyu wato 'Mansourah University " da 5thOctober University duk a kasar Egypt domin ganawa da mahukunta da kuma Daliban jihar Kano dake karatu a jami'oin. Amma abun takaici sai hukumomin makarantar suke korafi sosai game da rashin kwazon wasu daga cikin daliban, da yadda wasun su ke aikata munanan halayya acen ciki har da wani dalibi da yan sandan kasar suka kama bisa zargin Sata, sai kuma masu satar jarabawa har takai waninsu ma yayi ikirarin dukan wata malamar makarantar mai suna Amina. A wancen lokacin haka Gwamna Ganduje da jakadan Nigeria a kasar Egypt suka kwashe tsawon lokaci suna yiwa daliban nasiha akan su maida hankali suyi abunda ya kaisu musamman a wannan lokaci da tattalin arzikin jihar yake tangal-tangal har yake naman ya shafi kudaden da ake dawainiya dasu. Kwatsam a watan Janairu 2017, kimanin watanni Biyu da dawowar Gwamna daga ziyarar, sai ga wasika daga jami'ar, Mansourah din ta hannun jami'an ta tana sanar da Gwamnati cewa har yanzu fa bata sauya zani ba, domin kuwa an bar daliban a baya sosai kuma hukumar makarantar na dab da korarsu sakamakon rashin kokarinsu. Ganin haka sai mai girma Gwamna ya sanar da majalisar zartarwa halin da ake ciki wanda kuma daga nan ne bayan tattaunawa aka yanke shawarar maido da daliban gida don sun kasa bada himma duk da irin jan hankulan da Gwamnati da makarantar sukayi masu. Ya ku jama'a, yana da kyau mu sani cewa mai girma Gwamna Ganduje ya gaji ire-iren wadannan daliban fiye da su 2,000 wadanda ke karatu a sassas daban daban na duniya amma bai taba gajiyawa ba wajen biyan hakokinsu, wasu daga ciki ma ya tarar tun 2014 suke bin basussuka amma duk ya biya kuma bai maido da ko daya daga cikinsu ba har wasunsu ma sun kammala karatunsu don haka ya kamata a tabbatar cewa dole ce tasa za'a maido da wadannan daliban 37 din. Yana da kuma muhimmanci mu sani cewa akwai jihohi irinsu Sokoto da Rivers wadanda tun tuni suka maida dalibansu amma mu Gwamnan mu ya cigaba da tarairayarsu, nayi imani wannan kadai abun ace Kanawa mun yabawa mai girma Gwamnan ne. Bugu da kari ai daliban dake karatu a jami'ar Mansourah din sun kai 154 da Gwamnati ke daukar nauyinsu, amma 37 kawai abun ya shafa, to yanzu fisabilillahi idan da akwai wata boyayyar manufa kamar yadda wasu ke yadawa ai da duka za maido ko kuma mafi yawa daga cikinsu. Kuma ma ai akwai takwarorinsu dake karatu a jami'ar October 5th acen kasar Egypt din shin munji wani korafi akansu?Dayake sun yi abunda ya kaisu ai har alkwarin sama masu aiki Gwamnan yayi a asibitocin Giginyu da Zoo Road idan suka kammala karatunsu. Wadannan sune kadan daga cikin tambayoyin da ya kamata muyiwa kanmu idan dai har muna son gayawa kanmu gaskiya ba tare da son zuciya ba. Kari akan wannan ina mai sanar da ku cewa wasikar da ake yadawa a shafukan sada zumunta dake nuna cewa daliban na kokari ba gaskiya bane kuma ba makarantar ce ta rubuta wasikar ba sabanin wasikar baya wacce hukumar makarantar ta rubuta ta aikewa Gwamnti. Kuma wasikar ta bayyana ne watanni bayan an kammala shirin dawowar daliban har an basu tikitin dawowa. Zan yi amfani da wannan damar wajen tunasar damu cewa idan ansan za'a yi amfani da kudaden al'umma wajen shirya irin wannan tallafi to kamata yayi ace ita Gwamnatin baya ta bi matakai sosai wajen yin tankade da rai-raya don ta tabbatar daliban da suka cancanta masu hazaka ne aka diba domin dacewa da manufar shirin. Ya kamata mu rika dubiya sosai muna auna wasu lamurran domin yin adalci wajen yanke hukunci, so nawa ma zaka iske iyaye da kansu sun maido 'yayansu da suka haifa gida saboda rashin kwazo? Ni kaina nasha ganin irin haka kuma nasan ko mai karatu bai ga irin haka ba to dai ya taba jin labari ko kuma ince na tabbatar idan ya bincika zai samu irin haka. Don haka ya kamata muyiwa kanmu adalci wannan mataki bai kamata ya zama wani sabon abu da zamu yi masa wata fassara ta daban ba. Allah ya kara mana lafiya da tsawon rai kanawa. Salihu Tanko Yakasai shine Daraktan yada labarai da sadarwa na fadar Gwamnatin Kano 27 ga watan Yuli, 2017.

facebook.com

GWAMNAN KANO GANDUJE YA ZARCE SA'A KAN BIYAN ALBASHI Ma'aikatan kananan hukumomi na jihohi 26 ne ke korafi da kokawa kan rashin albashi na watanni daga goma sha daya (11) zuwa kasa. Amma a jihar Kano, karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje, babu mai korafi sai darawa. A watan daya gabata ne, Gwamnan ya daga darajar malaman makaranta har wajen dubu arba'in da biyar (45,000 teachers), kuma alhamd lillah da yawa daga cikinsu sun amfana da karuwar albashi, sakamakon daga darajar tasu. http://www.vanguardngr.com/2017/06/nulge-says-26-states-owe-lga-workers-salaries/ Allah ya maimaita mana gwamnatin Baba Ganduje, ameen.

facebook.com

Sunday 07 May 2017 In Sha Allah

facebook.com

facebook.com

Vanguard News Nigeria http://www.vanguardngr.com/2017/03/breaking-kwakwanso-10-kano-state-lawmakers-dump-apc-pdp/

facebook.com

Alhamdulilah!!Another Giant Stride in the Health Sector . Kano State Government under the Leadership of Dr Abdullahi Umar Ganduje has Procured and Installed The CT scan machine 16 slice,At Muhammadu Abdullahi Wase specialist Hospital . This is the First CT scan machine at State Government Hospital Ever procured by the State Government. Kudos to Ganduje Administration. Photo :Abubakar Aminu Ibrahim.

facebook.com

Ongoing Construction of Road From Dawakin Tofa town -Dungurawa in Progress by Ganduje Administration. Kano Is Working.

facebook.com

Quiz