Sultan Abubakar College Old Boys
Description
Sultan Abubakar College Old Boys Association (SACOBA). Sultan Abubakar College (S.A.C) established in 1966.
Tell your friends
RECENT FACEBOOK POSTS
facebook.com" *O* *Allah* , don't let us turn away from *You* , no matter how many trials & difficulties *You* test us with. Let the difficulties make us stronger in faith & more closer to *You.* *Oh* *Allah* ! respond to our prayers, forgive our parents, guide our children, heal our sickness, have mercy on our death, defeat our enemies, guide our loved ones & the muslim ummah and grant us Aljannah Firdausi *Ya* *Rabbul* *Alamin* . _Jumma_ @ _Kareem_ !
Inalillahi Waainna Ilaihir Raji'un. Allah yayiwa Malam Mas'ud Rasuwa Yau Lahadi 19/11/2017. Anyi Janazarsa bayan Sallar La'asar a SAC Quarters.
There is nothing permanent in this life not even the life itself. Be kind, generous, humble, modest, forgiving & above all, be pious. We are all travellers on separate routes, but our destination is the same: ' "ALLAH" (SWT) says: "From it (dust) We created you, into it We will return you & from it We will extract you." (Q20:55). May "ALLAH" S.W.T forgive our sins ameen. Jum@ mubaraq
"He is the First (nothing is before Him), the Last (nothing is after Him), the Most High (nothing is above Him) and the Most Near (nothing is nearer than Him). He is All-Knower of every thing." He said: "Fazkuroonee 'azkurkum": "Remember Me, I will remember you".AL-HADID,3 & AL-BAQARAH, 152. Say),"Hasbunallah wa ni 'iman-wakiilu ni 'iman maolaa wa ni 'iman-Nasiiru":"ALLAH is enough for us, He is the Best Supporter & Master to rely upon. Jumu'at Mubarak.
WAJE BIYAR (5) DA DAN ADAM KE AMFANA DA AYATUL KURSIYYU 1. Karanta kafa daya (1) kafin fita daga gida, Allah Zai aiko Mala'iku dubu saba'in (70,000) su tsare ka/ki har sai ka/ki koma gida. 2. Karanta kafa daya (1) kafin shiga gida, talauci bazai shigan maka/ki gida ba 3. Karanta kafa daya (1) bayan alwalla, darajar ka/ki zata daga sau saba'in (70) a wajen Allah 4. Karanta kafa daya (1) lokacin kwanciya, Allah Zai aiko Mala'ka daya (1) ya tsare ka/ki har lokacin daka tashi 5. Karanta kafa daya (1) bayan kowace Sallar farillah, mutuwa kawai zata hana ka/ki shiga Aljannah. Ma'ana da zaka/ki mutu a wannan lokacin Aljannah zaka/ki kai tsaye insha Allahu Allah Ya bamu dacewa, amin summa amin. YAWAN AMBATON ALLAH YAYIN KWANCIYAR BACCI. Yana kara lafiyar bacci cikin nitsuwa, Bacci cikin nitsiwa yana kara kaifin hankali, Kaifin hankali kuma yana sanya kyayyawan tunani, Kyayyawan tunani kuma yakan sanya mutum yaji tsoron Allah, Tsoron Allah kuma yakan sa mutum ya kyautata ayyukan sa, Kyawawan ayyuka kuma suna sa mutum ya dace da Rahamar Allah. Saida Rahamar Allah ake shiga Aljannatul firdaus. Allah ya sa mu dace. Duk wanda yayi forwarding Allah ka biya mishi/mata bukatun shi/ta na alkhairi. Amin
DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI: ****************************** 1. Ka tuna cewa Jarrabawa ce daga Ubangininka, wanda yafi kowa Sonka da Kaunarka. 2. Ka tuna cewa Ubangijinka yayi maka haka ne don ya Kankare maka Zunubanka, ko kuma ya daukaka maka darajarka. 3. Ka tuna cewa an jarrabi Annabawa da Manzanni da Salihan bayin Allah wadanda suka zo kafin ka. 4. Ka tuna cewa Tun kana cikin mahaifiyarka kafin ta haifeka an riga an rubuta maka duk abinda zaka samu aduniya, da kuma dukkan abinda zai sameka. Mai dadi ko Kishiyarsa. 5. Ka tuna cewar rungumar Qaddara kowacce iri, yana daga cikin Ginshikan Imaninka. Gwargwadon yadda kake rungumar Qaddara, gwargwadon haka imaninka yake. 6. Ka tuna cewar kowanne tsanani yana tare da sauki guda biyu. (Ga lada, ga kuma yayewar tsananin). 7. Ka tuna cewar Allah shine ARHAMUR RAHIMEEN (MAFI TAUSAYIN MASU TAUSAYI) kuma yafi komai kusa dakai, Kuma yafi kowa tausayinka. Kuma zai amsa dukkan rokonka. Ya Allah ka yaye mana dukkan Tsanani don Rahamar nan taka wacce ta yalwaci dukkan halittunka. Ameen summa amin.
Assalam Alaikum On behalf of myself and my entire family, Kindly accept our compliments and best regards at this season of eid-el kabir. May Allah reward your sacrifice bountifully, And preserve us all to witness many of this seasons in years to come. Barka da sallah wa Jummaat.
Allah (SWT) zai kankare ma zunubin ka/ki Na shekara biyu (2) wato shekarar Da ta wuce da kuma shekarar da za'a shiga, Matuqar kayi azumi Gobe Alhamis 9 ga watan Zhul Hajji, wato Azumin Ranar Arfat Allah Ya bamu ikon Azumtar wannan Rana mai Albarka Ameen. Mu daure mu yada shi ba don ilmantarwa ba sai don tunatarwa kai ma ka samu ladan tunatarwa.
Amadadin ni kaina da Iyalina, ina farin cikin gayyatarka wajen daurin aure Dana IBRAHIM UMAR AMBURSA da NANA AISHA MUHAMMAD, Wanda za'ayi kamar haka:- Ranar Jumu'a 28th ga July, 2017, Wuri:- Filin Babba Ambursa, Lokaci:- 3:30pm (Na Rana) Allah Ya bada ikon zuwa, amin. Sanarwa daga Umaru Rabakaya Ambursa, (Secretary SACOBA Kebbi State Chapter)
ZUMUNCI . ZUMUNCI- Wani halattaccen mu'amala ce daya dakko usuli tun halittun farko. Yana da mahimmanci da alheri a cikin sa. Saboda mahimmancin sa Allah SWT Yace "Ya yanke Rahamar sa ga duk wanda ya yanke zumunci". . SU WAYE KE ZUMUNCI? Ana zumunci da dan'uwa na jini, da Makwabci, da duk musulmi, kamar fadar Manzo SAW "musulmi dan'uwan musulmi ne". . Ana hada zumunci a aura tayya da zama na wurin kasuwanci da karatu. Akwai hanyoyi da dama na zamantakewa da ake hada zumunci. . YAYA AKE ZUMUNCI? Ana yin zumunci domin Allah SWT. Ana taimakon Juna. Ana Rufawa Juna asiri. Ana Tausayawa Juna. Ana Kyautatawa Juna Ana Auratayya wa Juna Ana Ilimantar da Juna. Ana Ziyartar Juna. Ana yin Nasiha wa Juna. . Al'ummar da tayi Zumunci yadda ya kamata tafi kowacce samun Arziki. Da Tsawon Rai, da Zaman Lafiya da cigaba. . Don haka mu rike ZUMUNCI kamar yadda yake! . Ya Allah Ka hada kan mu Ka sada Zumunci a tsakanin mu kuma Ka bamu Ladan Zumunci.. BARKA DA JUMU'AT
Ya Ubangiji Allah ka sadamu da Alkhairan wannan rana ka yafe mana laifukan mu, da zunuban mu, ka cire mana kyashi da hassada daga cikin zukatan mu, ka kara mana soyayyar junan mu, ka hadamu da Abokanan Arziki, ya Allah ka hadamu da masu son mu tsakani da Allah, ka yaye mana damuwar da take damun mu Allah kayi mana kyakyawan karshe kasa mu rabu da iyayen mu lpy, marasa lapia na gida dana Asibiti ubangiji ka basu lpy, mataye masu ciki ubangiji Allah ka sauke su lpy, JUMAAT FADEEL
*Alhamdulillahillazi ahyana baada ma amatana wa ilayhin nushuur.Ya Allah Ka ciyar da mu daga halal cikin neman mu. Ka sa albarka a cikin al'amuran mu. Ka biya mana bukatun mu na alheri. Ka kare mu daga dukkan sharri da musifu. Ka tsare mu daga sharrin mutane da aljannu. Ka fishe mu jin kunya duniya da lahira. Ka yi wa mahaifan mu gafara da rahma. Allah ka yaye mana kunchi, bashi, talauchi da bakin ciki. Ka yi wa 'ya 'yan mu albarka, Ka kuma taya mu tarbiyar su bisa tafarkin manzon Ka (S.A.W)"Barka da safiya*