Top Local Places

Zauren Alhaji Namadina, Don Fadakarwa Tare Da Karbar Fatawowin Ku

, Sokoto, Nigeria
Education

Description

ad

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah {S.W.T} da ya bani damar buda wannan zaure, da fatar Allah ya yi muna jagora, ya tsare mu daga shairin shaidanin mutun da aljani. Dukkan godiya ta tabbata ga Allah {S.W.T} da ya bani damar buda wannan zaure, da fatar Allah ya yi muna jagora, ya tsare mu daga shairin shaidanin mutun da aljani.

CONTACT

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

(HUDUBAR JUMU'A AKAN TSORON ALLAH) . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM . . "DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI HUDUBARMU TA YAU JUMU'A 3/RABI'U THANI 1439 zatayi magana Akan:- "JIN TSORON ALLAH" Abinda Ake kira TSORON ALLAH Shine Bin umurnin ALLAH Dakuma kaucema sabamasa Tsoron ALLAH wani Babban Sashene Daga cikin sassan ADDININ MUSLUNCI Saboda Muhimmancin Tsoron ALLAH Anyi Maganarsa a wurare Dadama cikin kur'ani da kuma Hadissan Manzo SAW Daga cikinsu Akwai wannan:- قال رسول الله صلي الله عليه وسلم:. في حجة الوداع: (إتقو الله ) وصلو خمسكم،وصوموشهركم، وأدوا زكاة أموالكم، وأطيعو أمراءكم، تدخلو جنة ربكم، رواه الترمذي FASSARA MANZON ALLAH SAW YACE:- Acikin Hajjin Bankwana "KUJI TSORON ALLAH" kuyi sallolinku guda biyar, kuyi Azumin watanku (ramadan) kubada zakkar dukiyoyinku, kuyi Biyayya ga shugabanninku, sai kushiga ALJANNAR UBANGIJINKU Tirmizi ya ruwaitoshi idan muka duba wannan hadisi sai muga cewa saboda muhimmanci tsoron ALLAH Aka kawoshi farko kafin akawo sallah da Azumi da zakka, TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE MU KASANCE MASU JIN TSORON ALLAH, ALLAH YABAMU IKON KIYAYEWA AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan an tashi Lafiya@ صباح الخير @@@@@@@@@@@@@@@@ 22/12/2017

facebook.com

{FALALAR JAM'IN SALLOLIN ISHA'I DA SUBAHIN} . . DAGA TASKAR BABAN MARYAM . . DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU LARABA 1/RABI'U AKHIR 1439 zatayi Magana Akan:- . "FALALAR JAM'IN ISHA'I DA SUBAHIN" . Sallar jam'i wata Abuce Mai Matukar Muhimmanci Da Falala kasantuwar sallolin isha'i Da subahin sunada matsayi Na musamman wanda wannan yasa har manzon ALLAH SAW yace sune salloli Mafi Nauyi Ga Munafukai wannan yasa samun jam'insu yakeda Falala Ta Musamman kamar yadda yazo cikin wani Hadisi kamar Haka: قال رسول الله صلي الله عليه وسلم: من صلي العشاء في جماعة فكأنماقام نصف اليل،ومن صلي الصبح في جماعة فكأنما قام اليل كله، رواه مسلم FASSARA . MANZON ALLAH SAW YACE: Duk Wanda Yayi sallar isha'i cikin jam'i Yanada Lada kamar wanda yayi Tsayuwar RABIN DARE Duk wanda yayi sallar subahin cikin jam'i yanada Lada kamar wanda yayi TSAYUWAR DARE GABA DAYA Muslimu ya Ruwaitoshi In mukayi La'akari Da wannan Hadisi zamu Gano cewa wadannan salloli ba karamar Falala suke da itaba saboda haka Sai Mukiyaye ALLAH YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan An Tashi Lafiya@ صباح الخير @@@@@@@@@@@@@@@@@@ 20/12/2017

facebook.com

(MU KIYAYE MUHIMMAN GABOBI GUDA UKKU) . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM" ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ . . DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU LAHADI 28/RABI'UL AWWAL 1439 Zatayi Magana Akan:- "KIYAYE MUHIMMAN GABOBI GUDA UKKU" Halshe, ciki, Da Al'aura wasu Muhimman Gabobine Acikin Jikin Dan Adam wadanda sukeda matukar muhimmanci Da Amfani Ga Rayuwar Dan Adam, Amma saidai kuma A wani sashe kuma suna Taka Muhimmiyar Rawa A wajen Halakar mutum, wannan yasa Aka Gargademu a wurare Dadama Gameda Hatsarinsu Da sharrinsu Daga cikinsu Harda wannan Hadisin:- ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: ﻣﻦ ﻭﻗﻲ ﺷﺮ ﻗﺒﻘﺒﻪ، ﻭﺫﺑﺬﺑﻪ، ﻭﻟﻘﻠﻘﻪ، ﻓﻘﺪ ﻭﻗﻲ ﺍﻟﺸﺮ ﻛﻠﻪ ﻭﻓﻲ ﺭﻭﺍﻳﺔ ﻓﻘﺪ ﻭﺟﺒﺖ ﻟﻪ ﺍﻟﺠﻨﺔ {ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺪﻳﻠﻤﻲ FASSARA MANZON ALLAH SAW yace: Duk wanda Aka kiyaye Daga Sharrin cikinsa, da Al'aurarsa, Da Halshensa, To An kiyayeshi Daga Dukkan sharri, A cikin wata Ruwaya Aljanna Ta wajaba Gareshi DAILAMI YA RUWAITOSHI Idan Mukayi Nazarin wannan Hadisi zamu Gano cewa kiyaye HALSHE, AL'AURA, CIKI Wani Abune mai matukar Muhimmanci kuma Rashin kiyayesu yana Iya kai Mutum Ga Halaka TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE ALLAH YABAMU IKON KIYAYE HALSUNANMU, CIKKUNANMU, DA AL'AURARMU, KUMA YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan An Tashi Lafiya Dafatan zamu yini Lafiya@ @@@@@@ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@@ @@@@@@@@@@@@@@@ @ 17/12/2017

facebook.com

(MUHIMMAN ABUBUWA BIYU AMANA DA ALKAWALI) . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM" . . DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU ASSABAR 27/RABI'U AWWAL 1439 zatayi magana Akan: "MUHIMMANCIN AMANA DA ALKAWALI" MANZON ALLAH SAW yace:- Babu imani Ga wanda Babu Amana Gareshi Babu Addini Ga wanda Babu Alkawali Gareshi {Ibn Habban ya Ruwaitoshi} Idan Muka Duba wannan Hadisi zamuga yana koyardamu muhimmancin ALKAWALI DA AMANA ALLAH YA BAMU IKON KIYAYE ALKAWALI DA AMANA KUMA YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN *ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku Fatan An Tashi Lafiya* **************************** 16/12/2017

facebook.com

"HALARTAR SALLAR JUMU'A WAJIBINE" .. . DAGA TASKAR BABAN MARYAM . . DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI HUDUBARMU TA YAU JUMU'A 26/RABI'U AWWAL 1439 Zatayi Magana Akan:- . TSARABAR JUMU'A . JUMU'A Muhimmiyar Ranace Daga Ranakkun Mako saboda Muhimmancinta Aka kirata shugabar Ranakku jumu'a wajibice Ga Dukkan Musulminda Tasama Bayada uzurinda zai Hanashi zuwanta kamar yadda yazo cikin wani Hadisin Manzo SAW ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : ﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺎﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﻴﻮﻡ ﻵﺧﺮ ﻓﻌﻠﻴﻪ ﺍﻟﺠﻤﻌﺔ،ﺇﻻﺇﻣﺮﺃﺓ ﺃﻭ ﻣﺴﺎﻓﺮﺍ،ﺃﻭ ﻋﺒﺪﺍ،ﺃﻭ ﻣﺮﻳﻀﺎ، ﺃﺧﺮﺟﻪ ﺍﻟﺪﺍﺭ ﺍﻟﻘﻄﻨﻲ ﻭﺍﻟﺒﻴﻬﻘﻲ FASSARA MANZON ALLAH SAW YACE:- Duk wanda yayi Imani Da ALLAH Da Ranar karshe Jumu'a Ta wajaba Akansa Bancin MACCE, MATAFIYI, BAWA, KO MARAR LAFIYA, (Darul kuduni Da Baihaki) suka Ruwaitoshi Idan Mukayi Nazarin wannan Hadisi zamu Tabbatarda wajabcin jumu'a Akanmu Hakama Akwai Abubuwanda Akeson Mutum ya aikata A Ranar Jumu'a kamar Irinsu:- 1-wankan jumu'a, 2-Aswaki, 3-sanya Tufafi Masu kyau, 4-sanya Turare Da sauransu Hakama Anason Ayawaita Salatin Annabi SAW, TASBIHI, ISTIGFARI, yawaita sadaka dasauransu TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE ALLAH YABAMU IKON KIYAYEWA AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuna fatan Antashi Lafiya Dafatan Zamuyi Jumu'a Lafiya@ @@@@@@@@@@@@@@@ @ 15/12/2017

facebook.com

RANGWAMENDA ALLAH YAYIWA AL'UMMAR MANZO S,A,W) . . (DAGA TASKAR BABAN MARYAM) . . DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU ALHAMIS /25/RABI'U AWWAL 1439 zatayi Magana Akan:- . "RANGWAMENDA ALLAH YAYIWA AL'UMMAR MANZON ALLAH SAW" . ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﻗﺎﻝ : ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﺠﺎﻭﺯﻟﻲ ﻋﻦ ﺃﻣﺘﻲ: ﺍﻟﺨﻄﺄ، ﻭﺍﻟﻨﺴﻴﺎﻥ، ﻭﻣﺎﺍﺳﺘﻜﺮﻫﻮﺍﻋﻠﻴﻪ ، { ﺭﻭﺍﻩ ﺍﺑﻦ ﻣﺎﺟﻪ ﻭﺍﻟﺒﻴﻬﻘﻲ } FASSARA Ankarbo Hadisi Daga DAN ABBAS R,T,A yace:- Hakika Manzon ALLAH S,A,W yace:- Hakika ALLAH S,W,T yayiwa Al'ummata Rangwamen: 1-KUSKURE 2-MANTUWA 3-ABINDA AKA TILASTASU Ibn Majah Da Baihaki suka Ruwaitoshi idan Mukayi Nazarin wannan Hadisi zamuga cewa ALLAH yana Tausayamana Dakuma yimana Rangwame fiyeda Dukkan sauran Al'ummominda suka wuce wannan Duka saboda matsayin Manzonda Aka Aikomana S,A,W SABODA HAKA YAZAMA WAJIBI GAREMU MUGODEWA ALLAH KUMA MUYI CIKAKKAR BIYAYYA GA MANZONSA S,A,W ALLAH YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN@ALH NAMADINA BABAN MARYAM Yana yimuku fatan Antashi Lafiya@ @@@@@ ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@@@ @ @@@@@@@@@@@@@@@ 14/12/2017

facebook.com

(KA GYARA SALLARKA DOMIN HISABINKA YAYI SAUKI) . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM" . . ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU LARABA 14/RABI'U AWWAL 1439 Zatayi Magana Akan:- . "FARKON ABINDA ZA'AYIWA BAWA HISABI RANAR ALKIYAMA" . ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: ﺇﻥ ﺃﻭﻝ ﻣﺎﻳﺤﺎﺳﺐ ﺑﻪ ﺍﻟﻌﺒﺪ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻣﻦ ﻋﻤﻠﻪ ﺻﻼﺗﻪ، ﻓﺈﻥ ﺻﻠﺤﺖ ﻓﻘﺪﺃﻓﻠﺢ ﻭﺃﻧﺠﺢ، ﻭﺇﻥ ﻓﺴﺪﺕ ﻓﻘﺪ ﺧﺎﺏ ﻭﺧﺴﺮ، ﻓﺈﻥ ﺍﻧﺘﻘﺺ ﻣﻦ ﻓﺮﻳﻀﺘﻪ ﺷﻴﺌﺎ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺮﺏ ﻋﺰﻭﺟﻞ ﺍﻧﻈﺮﻭ ﻫﻞ ﻟﻌﺒﺪﻱ ﻣﻦ ﺍﻟﺘﻄﻮﻉ ﻓﻴﻜﻤﻞ ﻣﺎﻧﺘﻘﺺ ﻣﻦ ﺍﻟﻔﺮﻳﻀﺔ ﺛﻢ ﺗﻜﻮﻥ ﺳﺎﺋﺮ ﺃﻋﻤﺎﻟﻪ ﻋﻠﻲ ﻫﺬﺍ {ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ { FASSARA MANZON ALLAH SAW yace:Hakika farkon Abinda za'ayi Bawa Hisabi A Ranar Alkiyama Daga cikin Ayukkansa itace SALLARSA Idan Ta Gyaru To Hakika yasami Babban Rabo kuma ya tsira idan Ta Baci kuma Hakika ya Tabe kuma yayi HASARA Idan wani Abu yasami Rangwame Acikin sallolin farillah sai ALLAH mai Girma Da Daukaka yace kuduba ko Bawana yanada sallolin Nafila sai A cika Abinda ya sami Rangwame Acikin farilla sannan Dukkanin sauran Ayukkansa su kasance kamar Haka Tirmizi ya Ruwaitoshi wannan Hadisi yana Nunamana Muhimmanci kiyayewa Da kuma Tsare sallolin Farillah Tareda Hadawa Da Nafiloli TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE ALLAH YABAMU IKON KIYAYEWA AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan Antashi Lafiya@ @@@@@@ ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@@ @@@@@@@@@@@@@@@@ 13/12/2017

facebook.com

"MUNEMI YARDAR ALLAH TA HANYAR NEMAN YARDAR IYAYE" . . (DAGA TASKAR BABAN MARYAM) . . ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺑﺮﻛﺎﺗﻪ DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU TALATA 23/RABI'U AWWAL 1439 Zatayi Magana Akan:- . "YARDAR ALLAH TANA TAREDA YARDAR IYAYE" . Ankarbo Hadisi Daga Abdullahi Bin umar Rta yace:- Manzon Allah SAW yace:- yardar ALLAH Tana cikin yardar iyaye Fushin Allah yana cikin fushin iyaye Tirmizi ya Ruwaitoshi idan mukayi Nazarin wannan Hadisi zamuga cewa Neman yardar iyaye Abune mai matukar muhimmanci sannan fushinsu Abune mai Muni saboda Haka sai mukiyaye ALLAH YABAMU IKON KIYAYEWA AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yanayimuku fatan Antashi Lafiya@ @@@@@@@ ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@ @@@@@@@@@@@@@@@@ 12/12/2017

facebook.com

[ZAMANTAKEWA TSAKANIN MUMINI DA MUMINI] . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM" @@@@ 08065240553 @@@@ . . ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻭﺭﺣﻤﺔ ﺍﻟﻠﻪ DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU LAHADI 21/RABI'U AWWAL 1439 Zatayi Magana Akan:- "YADDA YAKAMATA MUMINI YAKASANCE GA MUMINI DAN "UWANSA ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﻮﺳﻲ ﺍﻷﺷﻌﺮﻱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: ﺍﻟﻤﺆﻣﻦ ﻟﻠﻤﺆﻣﻦ ﻛﺎﺍﻟﺒﻨﻴﺎﻥ ﻳﺸﺪ ﺑﻌﻀﻪ ﺑﻌﻀﺎ، ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ FASSARA Ankarbo Hadisi Daga Abi musa Ash'ari Rta yace: MANZON ALLAH SAW Yace: Matsayin Mumini Ga Mumini Dan'uwansa kamar Gini Ne Sashensa yana karfafarda sashe Buhari ya Ruwaitoshi wannan Hadisi yana koyardamu irin zamantakewarda ya kamata Ta kasance Tsakanin Mumini Da Mumini wato Girmamawa Tausayawa Da kuma Taimakawa Juna TARE DA FATAN ZAMU KIYAYE MUYI AIKI DA WANNAN HADISI ALLAH YA BAMU IKON KIYAYEWA KUMA YASA MUDACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan An Tashi Lafiya Da Fatan Zamu Yini Lafiya@ @@@@@ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@@@ @@@@@@@@@@@@@@@ @ @@@ 10/12/2017

facebook.com

(HUDUBAR JUMU'A AKAN TSORON ALLAH) . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM . . "DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI HUDUBARMU TA YAU JUMU'A 19/RABI'U AWWAL 1439 zatayi magana Akan:- "JIN TSORON ALLAH" Abinda Ake kira TSORON ALLAH Shine Bin umurnin ALLAH Dakuma kaucema sabamasa Tsoron ALLAH wani Babban Sashene Daga cikin sassan ADDININ MUSLUNCI Saboda Muhimmancin Tsoron ALLAH Anyi Maganarsa a wurare Dadama cikin kur'ani da kuma Hadissan Manzo SAW Daga cikinsu Akwai wannan:- قال رسول الله صلي الله عليه وسلم:. في حجة الوداع: (إتقو الله ) وصلو خمسكم،وصوموشهركم، وأدوا زكاة أموالكم، وأطيعو أمراءكم، تدخلو جنة ربكم، رواه الترمذي FASSARA MANZON ALLAH SAW YACE:- Acikin Hajjin Bankwana "KUJI TSORON ALLAH" kuyi sallolinku guda biyar, kuyi Azumin watanku (ramadan) kubada zakkar dukiyoyinku, kuyi Biyayya ga shugabanninku, sai kushiga ALJANNAR UBANGIJINKU Tirmizi ya ruwaitoshi idan muka duba wannan hadisi sai muga cewa saboda muhimmanci tsoron ALLAH Aka kawoshi farko kafin akawo sallah da Azumi da zakka, TAREDA FATAN ZAMU KIYAYE MU KASANCE MASU JIN TSORON ALLAH, ALLAH YABAMU IKON KIYAYEWA AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM yana yimuku fatan an tashi Lafiya@ صباح الخير @@@@@@@@@@@@@@@@ 08/12/2017

facebook.com

(KAYI AMFANI DA DAMARDA ALLAH YA BAKA KAFIN TA WUCE) . . "DAGA TASKAR BABAN MARYAM" . . DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU ALHAMIS 18/RABI'U AWWAL 1439 zatayi Magana Akan:- . "KA RIBANCI ABUBUWA BIYAR" ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ،:ﺍﻏﺘﻨﻢ ﺧﻤﺲ ﻗﺒﻞ ﺧﻤﺲ، ﺣﻴﺎﺗﻚ ﻗﺒﻞ ﻣﻮﺗﻚ، ﻭﺻﺤﺘﻚ ﻗﺒﻞ ﺳﻘﻤﻚ، ﻭﻓﺮﺍﻏﻚ ﻗﺒﻞ ﺷﻐﻠﻚ، ﻭﺷﺒﺎﺑﻚ ﻗﺒﻞ ﻫﺮﻣﻚ، ﻭﻏﻨﺎﻙ ﻗﺒﻞ ﻓﻘﺮﻙ ، ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﻴﻬﻘﻲ FASSARA MANZON ALLAH S,A,W Yace: ka Ribanci Abubuwa Biyar kafin Tafowar Abubuwa Biyar:- 1-RAYUWARKA KAFIN MUTUWARKA 2-LAFIYARKA KAFIN RASHIN LAFIYARKA 3-SAMUN DAMARKA KAFIN SHAGALTUWARKA 4-KURCIYARKA KAFIN TSUFANKA 5-WADATARKA KAFIN TALAUCINKA (Baihaki ya Ruwaitoshi) Idan Mukayi Nazarin wannan Hadisin zamu Gano Dukkanin wadannan Abubuwa Biyar:- 1-RAYUWA 2-LAFIYA 3-SAMUN DAMA 4-KURCIYA 5-WADATA Abubuwane Da Ake iya samu Ga Mutum yau Amma kafin Gobe sun Gushe saboda Haka sai Muyi kokarin Ribantar wadannan Abubuwan Tun kafin su Gushe Daga wajenmu ALLAH YA BAMU IKON KIYAYEWA KUMA YASA MU DACE AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM Yana yimuku fatan An Tashi Lafiya@ @@@@@@ﺻﺒﺎﺡ ﺍﻟﺨﻴﺮ@@@@@ @@@@@@@@@@@@@@@@ 07/12/2017

facebook.com

(KADA MU TOZARTA 'YA'YANMU MATA) "DAGA TASKAR BABAN MARYAM" DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI FADAKARWARMU TA YAU LARABA 17/RABI'U AWWAL 1439 Zatayi Magana Akan:- MATSAYIN 'YA'YA MATA 'YA'YA Wata Amanace Da Allah SWT Yake Damkawa A Hannun Iyaye Domin A Jarabtasu Aga Yadda Zasu Kula Dasu Daga Cikin Iyaye kamar Yadda Yazoo Acikin Wasu Ayoyi Biyu Name Suratu SHURA Allah yana Baiwa Wasu 'Ya'ya Mata Wasu kuma Abasu 'ya'ya Maza wasu Kuma A Hadamusu Maza Da Mata wasu Kumar Sai a Kyalesu Hakanan Ba'a Basu Haifuwarba Duk yadda Tafaru Ga Mutum Anyimasane Domin A Jarabashi Amma Kuma wasu idan Aka Basu Yaya Mata Sai surika Tozartasu Akan Hakane Manzo S,A,W Ya Bayyanamana Falalar Samun 'Ya'Ya Mata Dakuma Hani Daga Tozartasu kamar yadda yazo cikin wani Hadisi kamar Haka:- An Karbo Hadisi Daga Ibni Abbass Allah yakara Yarda Dashi yace:- Manzon Allah S,A,W Yace:- Duk Wanda Yakeda 'Diya Macce Bai Turbudetaba Kuma Walakantataba Bai Zabi 'Dansa Namijiba Akantaba Allah Zai shigardashi ALJANNAH Abu Dawuda Ya Ruwaitoshi Idan mukayi Nazarin Wannan Hadisi Zamuga Cewa Samun 'ya'ya Mata Yanada Matukar Falala Musamman Idan Mutum Yakula Da Hakki Dakuma Kulawa Tarbiyya Anan zan Kalubalanci Masu Fushi idan sun Sun Sami 'Diya Mata Su Sani Wasu Nacan Suna Neman Ko Wadanne Irine amma Basu samuba ALLAH KABAMU 'YA'YA MASU ALBARKA KO DAGA WANE JINSI SUKA FITO KUMA KABAMU IKON BASU TARBIYYA TAGARI AMEEEEEEEEEEEEEEEEEE­EEEEEEEEN @ALH NAMADINA BABAN MARYAM Yana Yimuna Fatan Mun Tashi Lafiya @@@@@@@@@@@@@@@@@@@ 06/12/2017

facebook.com

Quiz

NEAR Zauren Alhaji Namadina, Don Fadakarwa Tare Da Karbar Fatawowin Ku