Top Local Places

Da'awar Ashabul Kahfi, Itace Da'awar Sunnah Ta Gaskiya.

KANO, Kano, Nigeria
Library

Description

ad

نحن مع الحق والشيخ إذا مااتفقا.
وإذا مااجتلفا كان الحق أولى ABINDA ANNABI YAI SHI ZAMU LURA DASHI MU AIKATA WANDA BAIBA MUBARWA SHEDANU!

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

The Complete Episode Introduction of Jauful Farah Audio Tafsir of Dr. Abduljabbar Kabara, Download and Share to brothers and sisters in faith Day 1. http://kiwi6.com/file/7rh7mwezwz Day 2. http://kiwi6.com/file/iec6qgk77i Day 3. http://kiwi6.com/file/frfp35t4ri Day 4 http://kiwi6.com/file/ak34gfo95d Day 5. http://kiwi6.com/file/1y1to09c7x Day 6. http://kiwi6.com/file/0k8i1aibv4 Day 7. http://kiwi6.com/file/0x0nlr8xk4 Day 8. http://kiwi6.com/file/b07fxyoqtu Day 9. http://kiwi6.com/file/t1wv38yvoh Day 10. http://kiwi6.com/file/mzp164hjjm Day 11. http://kiwi6.com/file/73tb66pap7 Day 12. http://kiwi6.com/file/cn1ff1qato Day 13. http://kiwi6.com/file/2eclnejmkt Day 14. http://kiwi6.com/file/k25kajc271 Day 15. http://kiwi6.com/file/6kl1asvipg Day 16. http://kiwi6.com/file/kvmltznd7x Day 17. http://kiwi6.com/file/h1wxjwaw6e Day 18. http://kiwi6.com/file/kpcb0vlxw0 Day 19. http://kiwi6.com/file/0r6gy450kx Day 20. http://kiwi6.com/file/vujrzyoosn Day 21. http://kiwi6.com/file/b8i1mzvqei Day 22. http://kiwi6.com/file/iiooq1j6cg Day 23. http://kiwi6.com/file/7favktmit2 Day 24. http://kiwi6.com/file/uw24m8xkxz Complete Tafsir of Dr. Abduljabbar Sheikh Nasir Kabara Ramadhan 2017© By A'awanul Kahfi Social Media

facebook.com

إذا اجتمع العيد والجمعة عند اجتماع العيد والجمعة في يوم واحد أ.د.عبد الله الزبير أولاً: في المسألة ستة أقوال: القول الأول: أن صلاة الجمعة تسقط بصلاة العيد فتكون رخصة لكل أحد، وهذا قول الشوكاني في السيل الجرار. القول الثاني: أن صلاة الجمعة تسقط بصلاة العيد إلا عن الإمام، فيجب عليه الحضور للمسجد فإن وجد من يصلي بهم الجمعة صلى بهم.، وهو قول الحنابلة. القول الثالث: أن صلاة الجمعة تسقط بصلاة العيد إلا عن الإمام وثلاثة من المصلين، وهو قول الهادوية. القول الرابع: أن صلاة الجمعة لا تسقط بصلاة العيد إلا عن أهل القرى والبوادي، وهو قول الشافعية . القول الخامس: أن صلاة العيد لا تسقط بصلاة العيد، لا عن أهل القرى والبوادي ولا عن أهل البلد ممن تجب عليهم الجمعة، وهوقول أكثر الفقهاء كما نصّ ابن قدامة في المغني ، قال به الحنفية والمالكية والظاهرية وبعض الشافعية. القول السادس: أن صلاة الجمعة تسقط بصلاة العيد، بل صلاة العيد تسقط فرض الجمعة وأيضاً تسقط فرض الظهر، فلا صلاة بعد صلاة العيد إلا العصر، وهذا قول عطاء بن أبي رباح رحمه الله ، وهو قول شاذ لم يأخذ به أحد من الفقهاء، ولم يعمل به أحد من أهل العلم ولا غيرهم. وقد وصفه الحافظ ابن عبد البر بأنه قول منكر أنكره فقهاء الأمصار. الراجح من أقوال الفقهاء: والراجح من هذه الأقوال هو ما ذهب إليه الجمهور منهم: أنه لا تسقط صلاة الجمعة بصلاة العيد، لا عن المأمومين ولا عن الإمام، لا عن أهل البلد ولا عن أهل القرى إذا كانت الجمعة تجب عليهم، وذلك من ثلاثة وجوه: الأول: قوله تعالى ? يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آَمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلاةِ مِنْ يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَى ذِكْرِ اللَّهِ ? [الجمعة/9]، وهو أمر صريح بالسعي إلى صلاة الجمعة، فلا يبطله أو يرده شيء. الوجه الثاني: أنّ صلاة العيد سنة عند الجمهور وصلاة الجمعة فرض، وقاعدة التشريع أن الفرض لا يسقط بالسنة، فلا تسقط ـ إذنْ ـ صلاة العيد صلاة الجمعة، بل وإنْ كان كلٌّ منهما فرضاً، فكلّ منهما فرض مستقل عن الآخر لكل شروطه ولكل وقته ـ كما قال الحنفية. الوجه الثالث: أنّهما صلاتان لا تداخل بينهما، ولكل شروطٌ: وجوباً أو استناناً، فوجب أداء الجمعة، وإنْ صُلِّي العيد. الجواب عن أدلة المرخّصين: أمّا ما استدل به من رخّص في صلاة الجمعة إذا وقع العيد في يوم الجمعة؛ فكلّه موجّه كما يلي: 1ـ النصوص: أـ حديث معاوية بن أبي سفيان أنه سأل زيد بن أرقم رضي الله عنهم: قال أشهدت مع رسول الله r عيدين اجتمعا في يوم؟ قال: نعم. قال: فكيف صنع؟ قال: صلى العيد ثم رخص في الجمعة، فقال: (من شاء أن يصلي فليصل ). ب ـ حديث أبي هريرة عن رسول الله r أنه قال: ( قد اجتمع في يومكم هذا عيدان فمن شاء أجزأه من الجمعة وإنا مجمعون ). كلا الحديثين في سنن أبي داود باب إذا وافق يوم الجمعة يوم عيد. ج ـ حديث ابن عمر رضي الله عنهما قال : اجتمع عيدان على عهد رسول الله r فصلى بالناس ثم قال: ( من شاء أن يأتي الجمعة فليأتها ومن شاء أن يتخلف فليتخلف) في سنن ابن ماجة. د ـ خبر عثمان بن عفان t أنه خطب في صلاة العيد فقال: "إنه قد اجتمع لكم في يومكم هذا عيدان، فمن أحب من أهل العالية أن ينتظر الجمعة فلينتظرها، ومن أحب أن يرجع فليرجع فقد أذنت له ". وهو في الموطأ وعند البيهقي وغيرهما. هـ ـ خبر عطاء بن أبي رباح رحمه الله قال: "صلى بنا ابن الزبير في يوم عيد في يوم جمعة أول النهار ثم رحنا إلى الجمعة فلم يخرج إلينا فصلينا وحدانا، وكان ابن عباس بالطائف فلما قدم ذكرنا ذلك له فقال: أصاب السنة". في سنن أبي داود والنسائي وغيرهما. مناقشة هذه الأدلة: أولاً: هذه النصوص المرفوعة إلى رسول الله r والموقوفة على أصحابه رضي الله عنهم كلها مختلف في صحتها وقبولها بين أهل العلم، مع أن النووي رحمه الله حسنها، والألباني من المعاصرين صححها، إلا أن من أئمة الحديث من تكلم فيها وضعفها قال الحافظ ابن عبد البر عنها:" ليس منها حديث إلا وفيه مطعن لأهل العلم بالحديث" وقال ابن حزم رحمه الله: " وإذا اجتمع عيد في يوم جمعة صلى للعيد ثم للجمعة ولا بدّ، ولا يصحّ أثر بخلاف ذلك" اهـ. وبيان ما قيل في الأحاديث والآثار: ـ فعن الحديث الأول ـ حديث معاوية ـ فقد ضعّف من جهتين: 1ـ من جهة إياس بن أبي رملة أولاً: جهله ابن المديني وابن حجر وابن القطان. ثانياً: قال ابن المنذر عنه: متروك. 2ـ ومن جهة إسرائيل بن يونس وقد ضعفه ابن حزم. ـ وأما حديث أبي هريرة فهو ضعيف من ثلاث جهات: 1ـ من جهة زياد البكائي وهو ضعيف ضعفه يحيى بن معين وغيره.. 2ـ ومن جهة بقية بن الوليد ، وهو معروف بأنه يروي عن الضعفاء ويدلس كما قال ابن الجوزي، وأكثر أهل العلم يضعفونه قال ابن عبد البر:" ليس بشيء في شعبة وله مناكير وهو ضعيف ليس ممن يحتج به" 3ـ أن الحديث كان يروى مرسلاً عن أبي صالح وبقية رفعه، وقد تعجب الإمام أحمد رحمه الله من بقية وكيف رفعه!!. ـ وأما حديث ابن عمر فهو كذلك ضعيف من جهتين: 1ـ من جهة مندل بن علي وهو معروف بالضعف. 2ـ ومن جهة جبارة بن المغلس قال عنه ابن معين: هو كذاب، وقال عنه ابن نمير: كان يوضع له الحديث فيحدث به. ـ وأما خبر عطاء عن ابن الزبير رضي الله عنهم: فقد قال فيه حافظ المشرق والمغرب ابن عبد البر رحمه الله: "هذا حديث مضطرب" وبيّن وجه الاضطراب فيه بالتفصيل في كتابه التمهيد ـ لا مجال لسرده ههنا ـ . فهل يمكن أن نغيّر حكم الوجوب الصريح في قوله تعالى ? إِذَا نُودِيَ لِلصَّلاةِ مِنْ يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَى ذِكْرِ اللَّهِ ? بمثل هذه الأحاديث والروايات التي في كلٍّ منها مقال ووجه ضعفٍ؟!! . كما أنه لا يمكن أن نخصص أو نقيّد حكم الآية الواضحة الثابتة بمثل هذه الأحاديث الضعيفة ، حتى ولو قلنا هي أحاديث مختلف في صحتها. فلم يبق من الأحاديث والأخبار إلا خبر عثمان رضي الله عنه ، وسيأتي توجيهه في الفقرة التالية وهي: ثانياً: لو سلمنا للمرخّصين بصحة الأحاديث والآثار السابقة !: فمن الممكن الجمع بينها وبين آية وجوب الجمعة، وذلك كما يلي: أ ـ فأحاديث ترخيص النبي r الذي جاء في حديث معاوية وحديث أبي هريرة وابن عمر y فالمراد بها الرخصة لأهل العالية والقرى البعيدة الذين يشقّ عليهم الأمران: المكوث والانتظار، والعودة ثم الرجوع.. 1ـ فالمكوث في المدينة انتظاراً للجمعة مما يلزم مضايقتهم والتضييق عليهم وحبسهم ، كما أنه يلزم تركهم للأضحية وذبحها. 2ـ والرجوع إلى أهليهم وقراهم وذبح أضحيتهم ثم العودة والرجوع من قراهم البعيدة، وهذا لا ريب أنه شاق عليهم، والمشقة تجلب التيسير. ب ـ أن الذين رخّص لهم النبي r ليس عليهم جمعة أصلاً، قال الطحاوي رحمه الله في مشكل الآثار: " أهل العوالي الذين ليسوا في مصر من الأمصار لهم اللتخلف عن الجمعات ومن كان له التخلف عن الجمعات كان له التخلف عن الجماعات سواها في صلوات الأعياد ومما سواها... فأعلمهم رسول الله r بما في هذين الحديثين أنهم ليس عليهم أن يقيموا بمكانهم الذي حضروه لصلاة العيد حتى يدخل عليهم وقت الجمعة وهم به .. وجعل لهم أن يقيموا به اختياراً حتى يصلوا فيه الجمعة أو ينصرفوا عنه إلى أماكنهم ويتركون الإقامة للجمعة .." . وكما قال الحافظ ابن عبد البر رحمه الله: " وأحسن ما يتأول في ذلك أن الإذن رخص به من لم تجب الجمعة عليه ممن شهد ذلك العيد والله أعلم، قال: وإذا احتملت هذه الآثار من التأويل ما ذكرنا؛ لم يجز لمسلم أن يذهب إلى سقوط فرض الجمعة عمن وجبت عليه، لأن الله عز وجل يقول : ? يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آَمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلاةِ مِنْ يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَى ذِكْرِ اللَّهِ ? ولم يخصّ الله ورسوله يوم عيد من غيره من وجه تجب حجته فكيف بمن ذهب إلى سقوط الجمعة والظهر المجتمع عليهما في الكتاب والسنة والإجماع بأحاديث ليس منها حديث إلا وفيه مطعن لأهل العلم بالحديث؟". وقد فسّر الخليفة الراشد الثالث عثمان بن عفان t مراد النبي r ( من شاء أن يصلي فليصلّ) ومراده u ( فمن شاء أجزأه من الجمعة ) وقوله r( من شاء أن يأتي الجمعة فليأتها ومن شاء أن يتخلف فليتخلف ) بأن المراد بالترخيص في كل هذه الروايات هم أهل العالية البعيدون من البلد الذين يشقّ عليهم الانتظار حتى وقت الجمعة او العودة إلى قراهم ثم الرجوع من أجل الجمعة، ولذلك أعلن الرخصة وأذن لأهل العالية بالانصراف فقال: (فمن أحب أن ينتظر الجمعة من أهل العوالي فلينتظر ومن أحب أن يرجع فليرجع فقد أذنت له). وهو الذي فسّر به الإمام الشافعي رحمه الله أن المقصود هم أهل العالية من غير أهل البلد والمصر ـ أي المدينة ـ فقال: " ولا يجوز هذا [ أي: سقوط الجمعة ] لأحد من أهل المصر" قال البيهقي: " وحمل الحديث على من حضره من غير أهل المصر فينصرفون إن شاءوا إلى أهاليهم ولا يعودوا للجمعة والاختيار لهم أن يقيموا حتى يجمعوا أو يعودوا بعد انصرافهم إنْ قدروا". إذنْ: الغالب أنهم لا يقدرون، ومن لا يقدر لا يجب عليه المأمور، وإلا كان تكليفاً بما لا يطاق، والتكليف بما لا يطاق محال. هذا كله في حالة أن نسلّم بصحة الأحاديث والآثار، ولكن ـ كما رأيت ـ فالأحاديث كلها ليس منها حديث إلا وفيها مطعن لأهل العلم بالحديث ـ كما أثبتناه وكما قرره الحافظ ابن عبد البر وابن حزم رحمهم الله تعالى . ثالثاً: بقي ما استدل به الحنابلة من أنّ وقتهما واحد ، ـ أي وقت صلاة العيد وصلاة الجمعة ـ فسقطت إحداهما بالأخرى؛ وهذا الاستدلال لا نسلم لهم به بالمعنى الذي يسقط الجمعة بالعيد ، لأنهما وإن اتفقا في يوم واحد لم يتفقا في وقت واحد، بل وقت صلاة العيد أول النهار، فإن النبي r كان يصلي الأضحى إذا راتفعت الشمس قيد رمح، والفطر إذا ارتفعت قيد رمحين، وأما وقت الجمعة فبعد الزوال، فثبت أن لكل منهما وقتاً غير وقت الأخرى، فلا يمتنع التفريق والاستقلال، بأن يصلى العيد ثم يصلى الجمعة. وعليه: لا يجوز إسقاط فرض الجمعة بصلاة العيد إذا اجتمع العيد والجمعة في يوم واحد. والله تعالى أعلم.. مراجع الدراسة 1ـ المغني لابن قدامة، ج2 ص 212ـ 213. 2ـ المحلى بالآثار، ج3 ص 303-304. 3ـ بداية المجتهد ونهاية المقتصد ج1 ص 510-511. 4ـ المجموع شرح المهذب للنووي، ج4 ص 411-413. 5ـ السيل الجرار المتدفق على حدائق الأزهار للشوكاني، ج1 ص 304. 6ـ الاستذكار لابن عبد البر ، ج7 ص 23-29. 7ـ المعونة على مذهب عالم المدينة، للقاضي عبد الوهاب، ج1 ص 169. 8ـ معرفة السنن والآثار للبيهقي، ج3 ص 66. 9ـ شرح مشكل الآثار للطحاوي، ج3 ص 189-193. 10ـ التحقيق في أحديث الخلاف لابن الجوزي ، ج1 ص 502ـ 503. 11ـ التمهيد لابن عبد البر ج10 ص 267-278. 12ـ سنن أبي داود، ج1 ص 281. 13ـ سنن ابن ماجة ج1 ص 416. 14ـ سنن البيهقي الكبرى ج3 ص 318. 15ـ سنن النسائي ، ج3ص 194. 16ـ مسند الشافعي، ص 77 . 17ـ مصنف ابن أبي شيبة ج2 ص 7-8. 18ـ مصنف عبد الرزاق ج3 ص 305. المصدر :موقع الشيخ http://www.azubair.com

facebook.com

SANARWA TA MUSAMMAN! Insha Allahu gobe Litinin 14-10-2017, akwai gagarumin Majlisin #Raddi Tare da Shehana Mal. Saifullahi Satatima Al-muhammady (An-naaqid). Wanda za'a gabatar ga wani @Dan a muntsineni a bani, me suna (Abubakar Madatai) dan talikin daya maida Qarairayi da Cin zarafi ga Maulanah Amirul wa'iziyna(H) hanyar neman suna da neman abincinsa. Hausawa na cewa: "Karen bana, maganin zomon bana" Wannan tasa, Class mate din mahaifinsa, wato Mal. Saifullahi Satatima zai shafa kansa, tare da warware qarairayinsa. Za'ayi wannan Zama Insha Allahu kamar Haka:- RANA: Gobe Litinin 14/10/17 LOKACI: Bayan sallar Magriba. WURI: Farfajiyar Raudhatul Jannah, dake Unguwar Satatima Lokon Mahauta. Allah ya bada ikon zuwa. Aameeen. Sanarwa daga: A'awanul Kahfi social media 13-August-2017.

facebook.com

CI-GABA DA RADDI GA @IBRAHIM JALINGO KASHI NA{3} Tare da @Munir Dahiru Alqadiriy Taken rbtn: "QASAITACCIYAR GUDUMA, KAN DUK WANI ME GARDARAMA, ME ZAGIN IYAYEN ANNABIN RAHMA(S)" Wannan karon rubutun zaifi shafar wadanda wadannan masu da'awar riqo da riwaya -Yan Salafiyyah musamman babban bardensu @Jalo Jalingo- suke ruda da cewa, rawaito musu akai don haka suke Kiran Iyayen da suka haifi Annabi Mafi daraja(S) da "Yan wuta" To da farko muna gaya musu: wlh ba'a bawa Sayyida Aamina da Sayyidi Abdullahi Annabi(S) don a hanasu Aljannar da aka tanaza don wanda yabi dansu ba! Na biyu kuma: muna jan hankalin wadanda suka rudu da maganar cewa rawaitowa akai, subi a hankali, a baya munyi maganganu masu yawa akan isnadi da matanin wadannan Riwayoyi, mun kuma kawo Hadisai masu Lafiyayyen isnadi da matni da suke kishiyantarsu, uwa uba kuma ga Ayoyin Alqur'ani da suke kore yiwuwar a azabta wani bawa ba tare da yayi laifin daya cancanci azabar ba, domin Allanmu ya tsarkaka daga sifar #Zalunci! Mun kuma tambyesu su kawo laifin da Mahaifan Annabi(S) suka aikata wanda suka cancanci azabar Allah sbdshi, har yau basu kawo ba! Don haka Dan uwa kaiwa kanka Fada kada ka rushe asalin addininka svd wata Yanar sharri da aka saqata a bangon Musulunci, domin rushewar Asalin Annabi(S) rushewarsa ce, rushewarsa kuma rushewar Musulunci ce! Na Uku: mun qaryata Yan Salafiyyah kan da'awarsu ta cewa Labarin su Hammad dan Salama ne yasa suke Kafirta tsoffin Manzan Allah(S),wannan sam ba gsky bane, domin ga wasu riwayoyin tabbatattu ku tmbyesu meyasa basa fadarsu? A baya mun bada misalin wasu, yanzu kuma zamu dora! [2] -Alhafiz Ahmad bn Yahya Albalazury, a Littafinsa "Ansabul Ashraaf" (2/120-121) -Ibn Hajr Al-haithamiy, a cikin "Majma'uz zawaa'id" (1/117). -Abu Nu'aimi nil-asbahaany, a cikin "Taarikhu Asbahan" (1/241). Daga Abdullahi bn Amrib nil aasw Yace: mun kasance a zaune awajen Manzan Allah(S) sai mukaji yace: -a riwayar balazury- ليطلع عليكم من هذا الفج رجل يموت على غير ملتي Yanzu wani mutum zai bullo muku ta wannan kafa (bangaren) zai mutu ba akan Tafarkina ba. -a riwayar Haithamy- ليطلعن عليكم رجل يبعث يوم القيامة على غير ملتي A juz'i na:1, shafi:112 kuma ya kawo da lafazin: أول من يطلع من هذا الباب من أهل النار Farkon wanda zai bullo ta wannan Kofar, Dan wuta ne. Abdullahi dan Amru yace: nabar Babana a gida an kawo masa abin alwala, sai nayi kamar me jin bawali (ya dan tashi ko da zai ganshi saiya dakatar dashi ) sbd tsoran kar yazo ya zama shine. قال: Me riwayar (Abdullahi Dan Amru) Yace: فطلع معاوية فقال النبي(ص) هو هذا Sai Mu'awiyah ya bulle, sai Annabi(S) Yace: wannan Shine. *Munaso a kaiwa Su #Jalo da masu mummunar Aqida irin tasa, wannn Hadisin, Ya ku Baraden Sunnah Meyasa bakwa karantar da mabiyanku wnnn Sunnar? Tare da ingancinta tare da cewa marawaitanta gaba daya daga Rijalul-Bukhari da Muslim sai masu riwaya a dayan biyun. Wannan tasa wadanda suka yaqi hadisin ta fuskar isnadi suka sha wahala, kuma basu iya kaishi qasa! *To watakila wani Basalafen Yace, ai yaga wata riwayar a "Musnadu" takan "Ibn Numair" a ciki an ayyana wancen "Rajul" din da "Hakam dan Abul-Ass" ba Mu'awiyah ba. 1- Sai ince: To meyasa shi Hakam Din ba zaku fito ku gayawa mabiyanku matsayinsa ba a wajen Manzan Allah(S) tinda shi kun yarda Tsinuwa ta tabbata kansa? 2- Zan tsallake tattauna maganganun "isdilaahi" sbd gudun kar rubutun yai tsayi, amma dai ita riwayar ta Musnad takan Abu Umamah babu wanda ya rawaiceta a haka sai Usman bn Hakeem kamar yadda Dabaraniy ya fada. Kuma tazo ne ta sigar idraajin marawaici da lafazin يعني الحكم bana Rawiy (Abdullahi dan Amru) da akayi agabasuba. Duk da nasan akwai marawaicin daya kawota da sigar idraajin a harshen shi rawiyn (Abdullah) amma hakan bai ingantaba. 3- Mu qaddara ya inganta akan Hakamu wannan waqi'a ta faru, mu bamu da matsala, domin ko ba wannan akwai hadisai da yawa da sukazo da la'antar shi Hakam din, har ma Annabi(S) ya koreshi daga Madina, bai dawo ba sai zamanin khalifancin Sydna Usman(R). Don haka ko kunce shi dinne ai ba abin mamaki bane don Rariya ta zubda Ruwa. Ka duba "Alkaafy" shafi na 255, wanda asalin riwayar tana Bukhari: 4827, waqi'ar Marwanu dan Hakam da Uwar muminai Nana Aisha(R) ta tabbatar da tsinuwar Annabi(S) kan Hakam baban Marwanu. A sashin riwayoyi kuma an fadi laifin da Hakamu din yayiwa Annabi(S) yasa ya La'anceshi da Umarnin Allah -domin baya Zalunci- Sukace: -kamar Yadda Zahby ya fada-Ya kasance yana Kwaikwayon Annabi(S) idan yana tafia, sannan yana diban sirrikansa yana kaiwa Mushrikai! 4- Idan kun tabbatar da wannan Hadisi kan "Hakam" lallai akwai wata matsala babba da zata tasowa wannan qa'ida da mafi yawan Ahlussunnah ke kanta, wato: الصحابة كلهم عدول , wannn qa'ida da wasu suke daukar ta Kamar kalmar shahada ko Sallah ko Azumi, suna kallon wanda ya musata kamar "murtaddi" tare da cewa ba Nassi ne yazo da itaba, domin ga wani me suna "Hakam" ana rawaitar irin nasa Adalcin! Hmm.. Dukda naga wadanda sukace su a gurinsu "Hakamu" din nan shima Adali ne, wai tinda Malaman Hadisi sun karbi riwayarsa shikenan magana ta kare! Tare da shuhrar riwayoyi ba dayaba ba biyuba na la'anar Allah kansa. Wadanda kuma suka musa riwayoyin ko suka kawosu sukaqi tabbatar da ingancinsu, Alhmdlh mun samu Albaniy yayi musu Raddi a cikin "Silsilaus sahiha" (7/724). Koma kaga raddin Albaniy kansu. Kaga knn wand yace Hakamu Adali ne, ya biyo bayan irin kallon da yakewa Manzan Allah(S), Mu a wajenmu Annabi(S) ya huce ya la'anci mutum mu kuma mu kirashi "Adali" kuma abin takaicin Hakamu baban Marwanu Adali ne a wajenka, amma Abdullahi Baban MANZAN ALLAH ba Adali bane!!? 5- Da Hakamu dan Abul Aas da aka fada a Musnad da Mu'awiyah dan Abu Sufyan da aka fada a "Ansabul Ashraf" zamu iya hade riwayoyin muce su duka biyun ne, domin dukkansu wasu riwayoyin na karfafar maganar kansu. -Mu'awiyah dai a baya mun kawo tsinuwar da Annabi(S) yai kansa da Babansa da Yayansa, wadda su Jalo suka boye basa iya fada. Dukda na samu sako wani Yace dani: wai idan wannan tsinuwar dana kawo na fadi guraren da tazo gskyce, Annabi(S) yai musu ,meyasa Su Alhasan(R) basa fadarta tare da sabanin dake tsakaninsu d Mu'awiyah ? Amsa a takaice: Sun Alhasan(AS) sun fadeta, krtne bakayi, ka koma "Almu'ujamul kabeer" na Dabaraniy "Babul-Haa'i" zaka ganta da isnadi ingantacce, Imam Alhasan bn Aliy(AS) akan Mimbari ma yahau ya fada, kuma Mugiratu dan Shu'uba da Amru dan Aas suka gasgatashi. -Amma krtn shine wanda Annabi(S) ya la'anta ya za'ai ya mutu akan tafarkinsa? Meyasa ba zaka fito ka gayawa mabiyanka cewa Mu'awiyah vai mutu akan tafarkin Annabi(S) ba, don su daina addini da koyarwarsa? -Bugu da kari a hadisi Mutawaaturi Annabi(S) ya sifanta Mu'awiyah da jama'arsa da "Albagyu" Zalunci/Tawaye/Shishshigi da kuma kira izuwa wuta. Meyasa Jalo da sauran yan salafiyyah ba zasu fito su gayawa mabiyansu sakon Annabi(S) ba kan duk Tawagar data kashe Sydna Ammar bn Yasir(R)? Ko wanda ya cike rayuwarsa da kira izuwa wuta ya mutu akan Tafarkin Manzan Allah(S)? Mu a saninmu, tafarkin Annabi(S) kira ne izuwa Aljanna ba kira izuwa wutaba! - a cikin Sahihul jami'i raqami na:2582, Albaniy ya kawo Annabi(S) ya bada lbrn cewa Farkon wanda zai canza masa sunnarsa (Tafarkinsa) a banu Umayya yake, kuma an ayyanashi da Mu'awiyah din nan ne, shin يموت على غير ملتي bai tabbata ba? To meyasa bakwa gayawa mabiyanku wannan? 6- Ba akan wannan hadisin aka fara Ayyana wani mummunan aiki ga Mu'awiyah, masu da'awar bin Sunnah su musanya sunansa da wani ba, balle hakan ya zama abin mamaki. Misali: Hadisin daya gabata na: Farkon wanda zai canza Sunnar Annabi(S) Mu'awiyah ne, shima wasu sunyi kokarin cire sunan Mu'awiyah susa sunan "Yazeed bn Abi Sufyan" tare da kasancewarsa shima Sahabi ne (wnn shima krtne babba, rigar kariyar nan fa zaba ake asawa wanda akaga dama, kuma mu abin takaicinmu meyasa ba za'a sawa Mahaifan Annabi(S) wannan rigar ta kariyaba? ) -To bazan tsawitaba akan wnnn, suma Albaniy yayi musu Raddi a "Assahiha" (4/329) ya tabbatar da Mu'awiyan dai ake nufi. -Sannan k koma "Almadalibul-Aaliya" ta Ibn Hajr raqami na:4584 Abu Zarri nil gifary(R) ya tabbatar wannan mutum ba Yazeed bane, (Mu'awiyah ne Kamar yadda Albany ya tabbatar) ya kawo riwaya daga Abul Aaliya, cewa: Musulmi sunje Yaqi a zamanin Yazeed dan Abu Sufyan yana Gwamna a Sham, sai suka sami ganima, wata Kuyanga kyakykyawa saita zo a rabon wani mutum, sai Yazeed yasa aka kwato masa wann kuyanga, da wannan mutum yaga abu yafi qarfinsa sai yaje ya Gayawa Sydna Abu Zarr(R) ya nemi taimakonsa, Abu Zaarin yace da Yazeed ka mayar masa da kuyangarsa, Yazeed yaqi, har sau uku, sai Abu Zarrin Yace: wlh idan baka mayar masaba, ni naji Annabi(S) yana cewa: إن أول من يبدل سنتي لرجل من بني أمية Yana gama fadar haka sai ya juya ya tafi, Yazeed yai maza ya biyoshi yace: أذكرك باالله أنا هو ؟ ina hadaka da Allah, "nine wannan mutum? " sai Abu Zarr(R) yace: اللهم لا. Lallai ba kai bane. Daga nan sai Yazeed ya mayarwa da wannan mutum kuyangarsa. Don haka wannan ya isa ya fitowa da me krt cewa akwai mutumin da indai sunansa zaizo a Hadisi to ba zakaji Yabo ba, sai dai Suka, kuma sbd wata maqarqashiya data shiga cikin Musulunci ana kokarin raba hankali, duk inda sunasa yazo aje a musanya dana wani, qarshe sai anyi aiki ake samo shi ne. - A inda krtn yake, kunga wani mutum ana ambatar sunansa a riwaya ma ana gogewa, amma Iyayen Annabi(S) ba'a ambaci sunansuba amma yan Salafiyyah suna kama sunayensu suna cewa dasu ake! Anya kuwa in maganar riwaya ce za'a juya abun haka sama ta koma qasa? [3] *Daga abubuwan da suka tabbata amma Yan Salafiyyah su Jalo basa fada, shine: kasancewar Nana Aamina(AS) ta samu wata baiwa wadda babu wata mace data samu kwatankwacinta, komai nata a karkashin umarni takeyi. Mu koma cikin "A'alamun nubuwwa" na Abul Hasan Almawardy shafi na:240, bugun Darul-kutubil araby (1987M) ga abinda ya ka كانت آمنة تحدث أنها لما حملت به أتيت فقيل لها إنك قد حملت بسيد هذه الأمة، فإذا وقع على الأرض فقولي أعيذه بالواحد من شر كلّ الحاسد ثم سميه محمداً Yayinda Sayyida(AS) ta dauki cikinsa(S) taji ana cewa da ita: lallai kin dauki cikin Shugaban wannan al'ummar, idan kika haifeshi to ga abinda zakice "ina nemar masa tsari daga makadaici (Allah) daga sharrin duk me Hassada) sannan kisa mass suna "Muhammad" -Dan uwa ka tambayi kanka, don Allah meyasa su Jalo basa gaya maka irin wadannan Aathar din? Yanzu in sun gaya maka wanna zaka iya zagin wana Uwa ga Iyayen??? [4] * Daga cikin riwayoyin da basa fada, akwai abinda Ibn Hajr ya fitar a "Al'amaay" shafi:68. Kuma yace Hadisi ne Hasani, daga Abdullahi dan Umar(R). Manzan Allah(S) Yace: Allah ya halicci sammai guda bakwai, ya halicci halittu ya zabi Dan Adam a ckinsu, a cikin yan Adam ya zabo Larabawa a cikinsu ya zabo Mudhar daga qabilar Mudhar ya zabi Quraishu dagasu ya zabi "Banu Hashim" sannan ya zabeni daga Banu Hashim فأنا خيار من خيار Ni zababbe ne daga Zababbu! Allahu Akbar! Ina qalubalantar su Jalo da dukkan taron salafawa, a ina kalmar خيار ta taba hawa kan "Yan wuta" ? Ai ko shugaban kasa ne ya zabeka a matsayin minister ko wani muqarrabinka qarya ne ace ba zaka shi Villa ba? Ko kuma ku auna min, wanda president ya zaba ya bawa wata daraja ta davan, kurkuku ne ya dace dashi ko Aso-rock? To ya ga kuma zabin Allah(S)!? -Hmm to anan mutumin namu (Albaniy) ya raunana wannan hadisi wanda yazo da lafazon da muka gabatar sbd a ciki anyi bayanin girman Larabawa, shi kuma suna da matsala dasu Bn Bazz sakamakon su Larabawa ne shi kuma Bature ne To amma Alhamdulillah, a gidansa an masa raddi, Yarsa @Sukaina Albaniy tace: فجملة خيار من خيار ضعفها أبي ...لكن معناها صحيح. Tace wannan jumla babana ya raunanata a (Dha'ifa:338) sai dai ma'anarta Inganacciya ce sbd dalilai kamar haka... Taci gaba da kawo shahidi, mai bukata sai ya duba "Haashiyatu Thalaathatil usuul" shafi na : 104 [5] Daga abinda Yan salafiyyah basa karantawa mabiyansu wanda hakan ya jawo suke iya zagin Mahaifan Annabinsu, shine: kasancewar Har kafirai sun shaidi Nasabar Manzan Allah(S) da tsarkin mafitarsa. *Bukhari: 2941, Musnad Abi Ya'ala: 2617. Da sauransu, cewa Hiraqal ya tambayi Abu Sufyana yace: كيف هو فيكم a Riwayar Bukhari كيف نسبه فيكم؟ Yaya Nasabarsa take a cikinku? Sai Abu Sufyan yace: هو فينا ذو نسب. Dan dangi ne ! Sai Hiraqal Yace: وهكذا الرسل تبعث في أنساب قومها haka ake aiko Annabawa dama a nagartacciyar Nasabar al'ummasu. Anan zamu samu natija biyu: 1- Mashahurancin tsarkin Nasabar Manzan Allah(S) har daga bakin Mushrikan Makkah da suke yaqi dashi sun yarda da haka, wadda wannan shedar da sukai masa tafi ta Sydna Abubakar(R) domin Sydna Abubakar Masoyin Manzan Allah(S) ne, ita kuma shedar Masoyi batakai karfin ta magauciba. Ina fatan an fahimci wannan. 2- Ashe me yaqi da nasabar ANNABI(S) yana so ya baje Risalarsa ne, domin gashi Masana daga Ahlul kitaabi sun tabbatar ba'a aiko Annabi(S) sai me tsarkin Nasaba, kenan wanda yace namu Annabin(S) daga nasabar yan wuta ya fita, me kenan hakan yake nufi??? Zan tsaya anan, ya rage ga me karatu kuma ya zabi abinda yake ganin shine dai dai, domiñ babu tilaas a addini. Wassalamu alaikum @Munir Dahiru Alqadiriy A'awanul Kahfi social media. 8-August-2017

facebook.com

RADDI GA JALO JALINGO...KASHI NA(2) Taken post din: *GOBARA DAGA KOGI, KAN DUK WANI BAAGI, WANDA YA MAIDA IYAYEN ANNABINMU(S) ABIN ZAAGI! * Tare da @Munir Dahiru Alqadiriy Inaso Yan uwa Muhammadawa su kwantar da Hankalinsu, Wlh masu zagin Manzan Allah(S) sunfi kowa sanin tsarkin nasabarsa. Akwai krtn daya kubucewa da yawa daga musulmai ne shiyasa wasu lokutan al'amuransu na addini suke rikice musu. Game da Gidan Banu Hashimin(Dangin Annabi S) da Gidan Banu Umayyah.. Gidan "Imani" da Gidan "shirka", Banu Umayya a cikin Yayan Abdu Munaf sun kasance madaukaka a cikin quraishu kuma kitatuman masu bautar Gumaka kafin Musulunci yazo ya yaqi Gunki, kuma sai akai sa'a saga gidan Abdulmuttalib aka samu wanda ya yaqi Gumakan nan wannan tasa sukayi iyakar qarfinsu wajen ganin sun baje Manzan Allah(S) da makami na zahiri, ويأبى الله إلا أن يتم نوره ولو كره المشركون. svdhaka suka shiga cikin musuluncin suka karya gabarsa ta ciki suka dawo da mulkinsu da suka rasa ranar Fathu Makkah bayan shekara 30 da wafati. Daga nan suka dawo da hannun agogo baya, maganar daukar Fansa ta motsa, suka karkashe ragowar Zuriar Annabi(S) wadanda kuma suka mutu kamar Mahaifansa suka qirqiri hadisai da nau'ikan cin mutunci garesu suka zuba a litattafai, haka Baffansa ma Abu Dalib basu kyaleshiba, an qirqiri riwayoyi, sai kaga Aya sababin saukarta daban, inda ta sauka daban lkcn data sauka daban, amma sai ace kan Baffan Annabi ta sauka bayan shi bama ya duniar. Ta inda zaka san wanan hatta shi kansa Manzan Allahn basu kyaleshiba, sun qirqiri munanan maganganu kansu sun zuba a littafan Musulunci sakamakon dama ta dawo hannunsu gashi basa dunia. Shiyasa suka kashe wadanda sukai saura, kuma suma Iyayen Annabin da suna raye wlh da kashesu zasuyi. A dunkule dai wadannan irin matsaloli da suka shiga Musulunci sun faru ne sababin DAUKAR FANSA ta Banu Umayyah kan Manzan Allah. *Amma banda haka, wlh sunfi kowa sanin tsarki da mutuncin da nasabar Annabi(S) take dashi. Manzan Allah(S) yana cewa: لم أزل أنقل من أصلاب الطاهرين إلى أرحام الطاهرات Ban gusheba ana ciruwa da haskena daga tsatson #tsarkaka zuwa mahaifar tsarkakakkun Mata. Wannan hadisin Dabaraniy ya rawaiceshi a "Alkabeer"10812 da lafazin: خرجت من نكاح ولم أخرج من سفاح من آدم إلى أن ولدني أبي وأمي.. Yace tun daga kan Aadamu(AS) har zuwa mahaifina da mahaifiyata ba'a taba samun wanda ba Nagariba. Abu Nu'aimin a "Addalaa'il"15 ya kara da lafazin: لا تتشعب شعبتان إلا كنت في خيرهما Ba'a taba samun jama'a ta rabu biyuba face Allah ya zaba min wadda tafita alkhairi ya sakani a cikinta Ibnul Jauziy ma ya kawo wannan hadisi a "Almuntazam"145 da "Attabsira"61. Muslim ma ya rawaici cewa Annabi(S) zababbe ne daga zababbun Iyaye da Kakanni a Sahihinsa hadisi6077. To dan Allah ka taba ganin inda Allah ya zabi "Dan wuta"? To wannan shine krtn da mukeso a gane, lallai akwai lauje cikin nadi, zakuma muji daga inda matsalar ta samo asali. Babu wani me kokwanto akan salahiyar Mahaifan Annabi(S) ko cikar muru'arsu Nana Aaminah(AS) ta rayu ne shekara 20 kacal, amma saida ta zama duk Banu Zuhra babu kamarta. Har Ibn Kathir ya kawo wannan a "Albidaya wannihaaya" ta biyu, da Ibn Sa'ad a "Addabaqaatul kubra" 1/94. Sukace: ذهب عبدالمطلب بابنه عبدالله حتى أتى وهب بن عبد مناف وهو يومئذ سيد بني زهرة سنا وشرفا، فزوجه ابنته آمنة بنت وهب وهي يومئذ سيدة نساء قومها *Don haka, wlh wulakanta Iyayen Manzan Allah(S) ya biyo bayan daukar Fansar Badar ne da Banu Umayyah sukai. A ranar Yaqin Badar daga qabilar Banu Abdu Shams saida aka kashe mutum 14 daga zababbun mazajensu, kowanne yana neman saiya ga bayan Manzan Allah(S), daga cikinsu akwai: -Utbatu dan Rabi'a (Baban Hindu) -Shaibatu dan Rabi'a (Baffanta) -Walidu dan Utbah(Dan uwanta) -Hanzalatu dan Abu Sufyan (Danta) Da sauransu. Wannan qullacin shine ya haifarwa da Musulunci matsala lkcn da Banu Umayya suka karbi mulki, da sun tarar da Iyayen ANNABI(S) raye, wlh da kashesu zasuyi kamar yadda suka Kashe Alhasan da Alhusain(AS). Da basu tarar dasuba suka saka musu da wannan wulakancin da ayau muke gani su Jalo sunata Fada zuciarmu na girgiza! *wannan yasa, Ranar yaqin Uhudu da Kafirai sukai Nasarar kashe Baffan Manzan Allah(S) me Hindu ta daga sautinta tana fada? Ga baitikan data dinga ja: نحن جزيناكم بيوم بدر* والحرب بعدالحرب ذات سعر ما كان لي عن عتبة من صبر* ولا أخي وعمي وبكري Tace: Yau mun saka muku da abinda kukai mana ranar yaqin Badar. Ni (Hindu) game da Utbah(babana) babu zancen na hakura, haka game da dan uwana haka Ammina. Har zuwa fadinta: شفيت نفسي وقضيت نذري* شفيت وحشي غليل صدري Ya kai wahshi ka warkar min da tsimin da yake raina ka isar min kan bakancen danai. Shin da gaske take ta warke daga nan? Aa, dalili kuwa bayan sun dawo daga yaqin saita kuma sabar baituka, kamar Yadda Ibn Hisham ya kawo a Sirarsa, juz'i na biyu, Yace: Hindu bayan ta dawo daga Uhud saita dinga cewa: رجعت وفي نفسي بلابل جمة* وقد فاتني بعض الذي كان مطلبي Tace: na dawo, amma fa a raina akwai danqararren takaici me yawa, domin sashin abinda nake nema ya kubuce mini. Ashe bata koshi ba knn da kisan Hamza? To watakila wani Basalafen yace min ai duk wannan kafin ta shiga Musulunci ne, bayan ta shiga kuwa qullaci ya qare! Sai Ince masa AA, sannan ma aka fara, sbd dalilai kamar Haka: 1-Da gskyne abinda ka fada da saimu gani a aikace ta saka da kyakykyawa a gurbin mummuna ita da zuriarta irin yadda Khalid(RA) yayi. Amma ga tmby shin Alhassan kafin su musulunta aka kasheshi ko bayan sunce sun musulunta? Suwaye suka kasheshi? Alhusaini fa? Ammar fa? Sauran zuriar Zainul aabidina fa da akaita kashewa? Kafin ta miqa wuya ne ko bayan ta miqa? In bayan ta miqa ne kenan a aikace waqi'i yana nuna yadda tace ما كان لي عن عتبة من صبر da gaske take? 2- Ai a ranar ma da sukazo sukace sun musulunta bayan an cisu da yaqi saida taiwa Annabi(S) talmihin cewa fa har yanzu tana nan da qullaci game da Dagar Badar. Koma cikin Tafsirul Bagawy, 8/101, akan aya ta 12 cikin "mumtahanat" da Yace, da Annabi(S) ya karanta mata fadin Allah ولا يقلن أولادهن Yce sai Hindu tace: ربيناهن صغاراً وقتلتموهم كبارا فأنتم وهم أعلم Tace: Yaya ai mun rainesu suna qanana, ku kuma kun kashesu bayan sun girma, don haka ku (da kuka kashe) da su(da aka kashe) kune kukafi sani. Ibn Mas'ud Albagwy yace: وكان ابنها حنظلة بن أبي سفيان قد قتل يوم بدر Danta "Hanzalah" take nufi da aka kashe ranar Badar. 3-Ranar da Yazeed ya cika aiki a Karbala, ya karyata duk wani me cewa daga Ranar Fathu Makkah qullacin kakanninsa kan Manzan Allah(S) ya qare. Ibnul Jauziy a cikin "Attazkirah" yace: yayin da akazowa Yazeedu da kan Alhussaini(AS) saiya tattara mutanen Sham yasa kwagiri yana zungurinsa yana fadin Baitikan Abdullahiz zab'ary. (baitikan daya dinga ja ranar Uhudu) قد قتلنا القوم من ساداتهم * وعدلنا ميل/قتل بدر فاعتدل Yau mun kashe Manya a cikinsu, don haka Sikelin daya jirga a Badar mun daidaitashi. Sha'avy yace: Sai Yazeed ya qara da baitinsa: لعبت هاشم بالملك فلا * خبر جاء ولا وحي نزل Banu Hashim sunyi wasa da sha'anin Mulki, gashi yau mun niqesu kuma babu wani lbr ko wahyi dazai sauka balle... Yaci gaba da jan baituka: لست من خندف إن لم أنتقم من بني أحمد ما كان فعل Ban Haifuba idan ban rama abinda Ahmadu (yana nufin Annabi) yai akan Yayansa ba (Banu Hashim. Ka duba Almuntazam na 5 shafi na 343. Zakaga ni. Don haka, babu maganar qarewar wannan qullaci daga ranar Fathu Makkah, Aa daga nanma aka fara. Dalili na biyu dayasa nacewa Ya uwa Muhammadawa su kwantar da Hankalinsu shine: Sai gashi duk masu sukar Annabin nan(S) Wlh Tlh basu da asali, daga Shegu (Yayan Zina) sai Yan banza. Wannan tasa suka kirkiri cewa kar a duba littafan sira والإمساك amma duk abinda zakai a littafan Hadisai sun yarda ka duba, sbd sunsan sirar tasu babu kyau shiyasa suka hana mutane su duba. To Alhmdlh kunji dai irin tsatson da Annabi(S) ya fita daga tsarki zuwa tsarkaka. To bari muji su kuma daga wanne tsatso suka fita. *Zamu koma cikin "Sharhu Nahjil Balagati" na Ibn Abil Hadid Almaliky, Juz'i na:1, Shafi:168. Yace: وكانت هند تذكر في مكة بفجور وعهر Hindu ta kasance ana labarinta a Makkah da Fajirci da aikin banza. Kuma wannan shine ma dalilin daya rabata da mijinta na Farko, wato Fakihu dan Mugirah. Ibn Asakira a "Tarikhu Dimashq"7/168 Yace: تزوجت في البداية من رجل اسمه الفاكه بن المغيرة المخزوي واتهم هند بنت عتبة بالفجور Muna kira gasu @Jalo su tayamu yada wannan, kuma tinda basuji kunyar kama sunan Mahaifiyar Manzan Allah(S) ba suna zagi, muna gaya musu muma ba zamu fasa fadar tasu Uwar ba da abinda waqi'i na tarihi ya tabbatar. Wanene Sarki na farko a Yayan Hindu? Mu'awiyah ko? To mu koma cikin "Rabi'ul abrar" 3/551, Ya tabbatar da Mu'awiyah bashida asali, ba'a tantance waye takamaimai Ubansa ba na haqiqa. Ga Nassin maganar: وكان معاوية يعزى إلى أربعة : إلى مسافر بن أبي عمرو ،وإلى عمارة بن الوليد وإلى العباس وإلى الصباح.. Yace: Nassabai (masu ilimin gane nasabar mutum) suna danganta Mu'awiyah ga Mutum Hudu: 1-Musafiru dan Abu Amr 2-Imaratu dan Walidu 3-Al'abbas 4-Sabbahu Sukace: Sabbahu ya kasance me kula da Dawakin Abu Sufyan Mijin Hindu Matashi ne kyakykyawa, sai Hindu ta nemeshi ga kanta فدعته هند إلى نفسها , sukace Utbatu dan Abu Sufyan ma suna ganin Sabbahu ne yai cikinsa, sai taqi ta haifeshi a gidanta saida taje ajyah ta haifeshi acan. BA INJI NIBA, INJI ZAMAKHSHAWRI. Al'asfahaniy a cikin "Al-agany"9/62 Yace: Musafiru dan Abu Amru ya kasance daga kyawawan Samari a quraishawa فعشق هندا بنت عتبة بن ربيعة وعشقته فاتهم بها وحملت منه Saiya nemeta, itama ta amsa, sukai lalata aka samu ciki. *Kuma wlh haka abin Yake kan duk wanda ya cuci Annabi(S) jiya da yau, daga #shege sai #Dan_banza. Misali: 1-Kakar Marwanu dan Hakam, matar Abul aasw, itama a wannan layin take. 2-Amnatu bnt alqama, babar Marwanu (wanda Annabi S. Ya tsinewa yana ciki) itama dadiron Abu Sufyana dan Haris ce (wanda ya kware a yiwa Annabi S. Zambo, shine wanda Hassan bn Thabit R. Yake cewa ألا أبلع أبا سفيان عني* فأنت مجوف نخب هباء ) 3-Murjanatu yar Nuuf, wadda Abdurrahman bn Hassan ya siyeta a matsayin baiwa, tana dauke da cikin Zina, saita haifi Ubbad da Abdullahi, sai Ziyadu yace Yayansa ne, karshe Mu'awiyah daya hau mulki saiya bawa Ubbad gwamnan Sijistan, shi kuma Abdullah aka bashi Basrah. Da Yazeedu yahau shi kuma saiya maida Abdullah Kufa, shine ya jagoranci kashe Imam Hussaini(AS) a karbala. Kuma shine wanda Imami(AS) yake kira da الدعي بن الدعي Ma'ana Shege Dan Shege. Dama kai kana ganin Dan Halak ne zai iya datse kan Dan Fadima? Kuma har yau Sai Shegu da Yan Banza ne kawai suke iya tabasu ko su zagi Kakarsu Nana Aamina babar Manzan Allah(S)! 4-Maisun Alkalbiyya, Babar Yazeed da 5-Aamina yar Alqama dan Safwan, da 6-Nadhla yar Asma Alkalbiyya Matar Rabi'a Kakan Hindu, wadda Asfahany Yace Umayyatu (dan uwansa) Yaci amanarsa. Da sauransu. Zamu takaita ma hadu a post na gaba. Karshe ina maimaitawa su @Jalo, Sunce Kule Munce "Cass" dan da duk yake ganin Zaihau kan mutuncin Manzan Allah(S) da Iyayensa, mun gaya masa muma mun shirya babu maganar ragayya daga yanxu. وإن تدعو تدعنا،وإن عدتم عدنا. Wassalamu alaikum @Munir Dahiru Alqadiry A'awanul Kahfi social media. 1-8-2017.

facebook.com

ZUWA GA JALO JALINGO(1). <RADDI GA MASU QARYAR FAKEWA DA RIWAYA SUNA CIN MUTUNCIN MAHAIFAN KHAIRUL-BARIYYA(S)> Tare da @Munir Dahiru Alqadiriy Nasan duk irin cin cin zarafi da wannan dan taliki me suna @Ibrahim Jalo Jalingo yake yiwa SHUGABA(S) bai buyaba ga mai karatu. Amma inaso me krt ya sani, qarya su Jalo Jalingo sukeyi, Wlh ba sbd riwaya suke Fadar abinda suke fadaba a hakkin Mahaifan Manzan Allah(S), Aa tsantsar qiyayya ce kawai data girmi zuci take fida daga harasansu. Abinda zai gasgata haka shine abinda zan gabatar yanzu a matsayin qalubale na farko ga Jalo da dukkan me aqida irin tasa koowaye! GA YADDA KRTN YAKE: **Babbar hujjar da suka dogara da ita wajen furta wadannan miyagun kalamai na cutarwa a hakkin Manzan Allah, itace abinda suka kira "riwaya" takan wani marawaici me suna 'HAMMAD bn SALAMA" [1] Shi dai wannan mutum (Hammad) ba iya hadisin zagin Iyayen Annabi(S) aka karba ta kansaba. Daga cikin abinda ya rawaita akwai riwayar : *Al-bazzaru a musnadunsa me suna البحر الزخار Raqami na:3246, *Ibn Hajr Al-haithamiy, a مجمع الزوائد Juz'i:1, shafi:113, raqami na:437 Sun kawo riwaya kamar Haka: (wannan lafazin Bazzaru ne) حدثنا: السكن بن سعيد ، قال :، نا: عبد الصمد ، قال :،نا: أبي ، وحدثنا: #حماد_بن_سلمة، عن سعيد بن جمهان،عن سفينة (ر) : أن النبي (صلى) كان جالسا Manzan Allah(S) yana zaune, sai wani mutum yazo zai huce akan Raqumi -a riwayar Dabari Yace akan Jaki- a gabansa akwai me masa geshari a bayas kuma akwai me masa Dan madafi, sai Annabi(S) Yace: لعن الله القائد والسائق والراكب "Allah ya tsinewa me jan da me korawar da mahayin" To watakila anan su Jalo suce: ai anan ba'a ambaci Sunayeba. Sai Ince dasu: Ku dan saurara kadan. Da farko: ita riwayar إن أبي وأباك din da kuke kawowa itama ba'a ambaci Suna ba, don haka Idan an qaddara ma riwayar ta tabbata, a ina AnnabiS ya sarraha da cewa "أبي" din nan da mahaifinsa @Sydna Abdullah yake? Lafazin zai iya daukar ma'anar baffansa "Abu Lahabin" ake nufi, domin a Urfin larabawa suna istiimalin lafazin "Uba" kan "Baffa" (majaazan) Uwa-Uba kuma Alqur'ani ma yana zance da wannan Yaren. Ka duba Suratul-Baqra, aya:133 inda Allah yake zance a harshen Yayan Annabi Ya'aqub(AS) sukace: نعبد إلهك وإله ءابائك إبراهيم وإسماعيل وإسحاق إلها واحداً ونحن له مسلمون Anan sunyi amfani da lafazin (الأب/الآباء) Akan Annabi Ismail(AS) tare da cewa Baffa ne ga Annabi Ya'aqub(AS), Annabi Ishaqu(AS) shine mahaifinsa. To a ina ka gano cewa shima Annabi Muhammad (S) ba da uslubin Yayan Annabi Ya'aqub yai amfani ba yace "أبي" yana nufin "عمي" kamar Yadda sukai? Wannan fa tare da cewa riwayar qirqirarta a kai amma tinda su sun yarda da ita muje a hakan. Abu na biyu: Sai gashi sashin marawaita sun ayyana wadancan mutanen da sunayensu. Daga cikin su akwai @Shaikhul-Mufassirina Addabary a cikin Tarihinsa na 8 shafi na:185 Ya koro magana kan Abu Sufyan bn Harb, sai yake cewa: ومنه قول الرسول (صلى) وقد رآه مقبلا على حمار ومعاوية يقود به ويزيد إبنه يسوق به: لعن الله القائد والراكب والسائق. Addabary yace: daga ciki akwai Fadin Manzan Allah(S) yayinda yaga "Abu Sufyan" yana gabatowa akan Jaki, "Mu'awiyah" Yana masa geshare, "Yazeedu" (wan Mu'awiyah) yana masa Dan madafi, sai Annabi(S) Yace: ALLAH YA TSINEWA ME JAN DA MAHAYIN DA ME KORAWAR! Don haka ina baradan Salafiyyah masu da'awar riqo Hadisi? Ga dama ta samu, ga wata riwayar nanma, munaso kuyi sabbin laccoci da post-post ku sanar da mabiyanku cewa ALLAH YA TSINEWA ABU SUFYAN DA YAYANSA BIYU: YAZEED & MU'AWIYAH a harshen Manzan Allah(S). Idan kun gama da wannan kuma, mu hadu a KASHI NA 2 mu qara muku wasu Hadisan. Ku kuma masu bibiya ku zuba ido sosai don ku gane #munafikai. Wassalamu alkm. @Munir Dahiru Alqadiry #Aawanul_Kahfi social media 29-July-2017.

facebook.com

Www.kogontsira.com

facebook.com

JAUFUL FARA http://kiwi6.com/user/RiyadulJannah

facebook.com

facebook.com

ﺳﻨﺪ ﺻﺤﻴﺢ ﻛﺎﻟﺸﻤﺲ ﺍﻥ ﻣﻌﺎﻭﻳﻪ ﻳﻤﻮﺕ ﻋﻠﻰ ﻏﻴﺮ ﺍﻻﺳﻼﻡ ﻓﻜﻞ ﻓﻀﺎﺋﻠﻪ ﻫﺒﺎﺀ ﻣﻨﺜﻮﺭ ﻣﻨﺜﻮﺭ ﻣﻨﺜﻮﺭ ﺍﻟﺒﻼﺫﺭﻱ ﺍﻟﺤﺎﻓﻆ ﺍﻟﺒﺎﺭﻉ ﺍﻟﺤﺎﻓﻆ ﻭﺣﺪﺛﻨﻲ ﺇﺳﺤﺎﻕ *‏(1 ‏) ﻭﺑﻜﺮ ﺑﻦ ﺍﻟﻬﻴﺜﻢ ﻗﺎﻻ ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺯﺍﻕ ﺑﻦ ﻫﻤﺎﻡ* ‏(2 ‏) ﺍﻧﺒﺄﻧﺎ ﻣﻌﻤﺮ * ‏(3‏) ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻃﺎﻭﺱ *‏(4 ‏) ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ *‏(5 ‏) ﻋﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺍﻟﻌﺎﺹ* ‏(6 ‏) ﻗﺎﻝ : ﻛﻨﺖ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻓﻘﺎﻝ : ﻳﻄﻠﻊ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﻣﻦ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﻔﺞ ﺭﺟﻞ ﻳﻤﻮﺕ ﻋﻠﻰ ﻏﻴﺮ ﻣﻠﺘﻲ ، ﻗﺎﻝ : ﻭﻛﻨﺖ ﺗﺮﻛﺖ ﺃﺑﻲ ﻗﺪ ﻭﺿﻊ ﻟﻪ ﻭﺿﻮﺀ ، ﻓﻜﻨﺖ ﻛﺤﺎﺑﺲ ﺍﻟﺒﻮﻝ ﻣﺨﺎﻓﺔ ﺃﻥ ﻳﺠﻲﺀ ، ﻗﺎﻝ : ﻓﻄﻠﻊ ﻣﻌﺎﻭﻳﺔ ﻓﻘﺎﻝ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : ﻫﻮ ﻫﺬﺍ. *‏( 1‏) ﻭ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺪﺍﺭﻗﻄﻨﻰ : ﺇﺳﺤﺎﻕ ﺑﻦ ﺃﺑﻰ ﺇﺳﺮﺍﺋﻴﻞ ﺛﻘﺔ . ﻭ ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺍﻟﻘﺎﺳﻢ ﺍﻟﺒﻐﻮﻯ : ﻛﺎﻥ ﺛﻘﺔ ﻣﺄﻣﻮﻧﺎ ﺇﻻ ﺃﻧﻪ ﻛﺎﻥ ﻗﻠﻴﻞ ﺍﻟﻌﻘﻞ . ﻭ ﻗﺎﻝ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﺃﺣﻤﺪ ﻓﻰ ﻣﺴﻨﺪ ﺃﻧﺲ ﻣﻦ ﻣﺴﻨﺪ ﺃﺑﻴﻪ : ﺣﺪﺛﻨﺎ ﺍﺑﻦ ﺃﺑﻰ ﺇﺳﺮﺍﺋﻴﻞ ﺳﺄﻟﺖ ﺃﺑﻰ ﻋﻨﻪ ﻓﻘﺎﻝ : ﺷﻴﺦ ﺛﻘﺔ ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺑﻜﺮ ﺑﻦ ﺃﺑﻰ ﺧﻴﺜﻤﺔ ﻋﻦ ﻳﺤﻴﻰ ﺑﻦ ﻣﻌﻴﻦ : ﺛﻘﺔ . ﻭ ﻗﺎﻝ ﻳﻌﻘﻮﺏ ﺑﻦ ﺷﻴﺒﺔ : ﺳﺮﻳﺞ ﺑﻦ ﻳﻮﻧﺲ ﺷﻴﺦ ﺻﺎﻟﺢ ﺻﺪﻭﻕ ﻭ ﺇﺳﺤﺎﻕ ﺑﻦ ﺃﺑﻰ ﺇﺳﺮﺍﺋﻴﻞ ﺃﺛﺒﺖ ﻗﺎﻝ ﺍﻟﺬﻫﺒﻲ ﺛﻘﺔ ﻗﺎﻝ ﺍﺑﻦ ﺣﺠﺮ ﺻﺪﻭﻕ *‏( 2‏) ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺯﺍﻕ ﺑﻦ ﻫﻤﺎﻡ ﺍﺣﺪ ﺍﻻﻋﻼﻡ ﺛﻘﻪ * ‏( 3 ‏) ﻣﻌﻤﺮ ﻣﻌﻤﺮ ﺑﻦ ﺭﺍﺷﺪ ﺍﻷﺯﺩﻯ ﺍﻟﺤﺪﺍﻧﻰ ﺛﻘﺔ ﺛﺒﺖ *‏( 4‏) ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻃﺎﻭﻭﺱ ﺛﻘﻪ ﻓﺎﺿﻞ ﻋﺎﺑﺪ *‏( 5‏) ﻃﺎﻭﻭﺱ ﺑﻦ ﻛﻴﺴﺎﻥ ﺛﻘﺔ ﻓﺎﺿﻞ ﻓﻘﻴﻪ *‏( 6‏) ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺍﻟﻌﺎﺹ ﺻﺤﺎﺑﻲ ﺳﻨﺪ ﺻﺤﻴﺢ ﻛﺎﻟﺸﻤﺲ ﺍﻥ ﻣﻌﺎﻭﻳﻪ ﻳﻤﻮﺕ ﻋﻠﻰ ﻏﻴﺮ ﺍﻻﺳﻼﻡ ﻓﻜﻞ ﻓﻀﺎﺋﻠﻪ ﻫﺒﺎﺀ ﻣﻨﺜﻮﺭ ﻣﻨﺜﻮﺭ ﻣﻨﺜﻮﺭ

facebook.com

SAKO NA GAGGAWA DAGA MAULANAH AMIRUL WAA'IZIYNA(H). Duk dan makarantar Ashabul kahfi warraqim, Yau (Juma'a) karfe 1pm tayi masa a DARUL~HIJRAH Collage da Maulanah Dir~ul hadharatayni Sheikh Dr. Abduljabbar Sheikh Muhammad Nasir Kabara(H) Yake ginawa a Unguwar Dan ladi Nasidi, Mariri. wanda yaga wannan sakon yayi kokarin turashi gana gaba, don shima ya gani. **Mun amsa kira**√ Via: @A'awanul kahfi social media. 2-Jun-2017.

facebook.com

KogonTsira.com shiga nan don samun karatun Shuganan Darikar Qadiriyyah Riyadhul jannah kai tsaye.

facebook.com

Quiz