Top Local Places

Muhammad Chigari Kumo

Kumo, Kumo, Nigeria
Community Organization

Description

ad

Alhamdulillah

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

facebook.com

A KOWACE SAFIYA DAN ADAM YANA HADUWA DA BALA'I GUDA UKKU . Na farko 1 . Shekarunsa suna raguwa amma baya tuhumar kansa akan haka. Idan kudinsa ya ragu xai tuhuma bayan kudi yana dawowa amma shekaru basa dawowa. . Na biyu 2 . kullum yana cin arxikin Allah in halal yaci xa'a tambaye shi in haram ne xa'ayi masa axaba akai bai san karshen hisabin mai xai kasanceba. . Na uku 3 . kullun yana kusantar lahira yana nisantar duniya amma duk da haka baya damuwa da lahira kamar yadda yadamu da duniya Bai san makomarsa ba shin aljannace ko wutace. . Gaskiya . (Babu abunda xai amfaneka sai sallarka). . wanda yabar karatun Alqur,ani tsawon kwana uku ba tare da uxuriba sunansa maqauraci (wanda ya qauracewa Alqur,ani kenan). Nasiha ce,

facebook.com

*Kayi Ibada akan sharudai guda biyu: 1. Yinta da Ikhlasi. 2. Ynita akan Sunnah. . *Ka nemi yarda guda biyu: 1. Yardar Allah. 2. Yardar Iyaye. . *Ka roqi abubuwa guda biyu: 1. Samun Rahamar Allah. 2. Tsira daga Azabar Allah. . *Ka kare abubuwa guda biyu: 1. Addinin ka. 2. Mutuncin ka. . *Ka yaqi abubuwa guda biyu: 1. Jahilci. 2. Talauci. . *Kaci moriyar abubuwa guda biyu: 1. Lokaci. 2. Lafiya. . *Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu: 1. Kwanciyar Kabari. 2. Tashin Alkiyama. . *Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu: 1. Fadar gaskiya. 2. Rukon Amana. . *Ka rage abubuwa guda biyu: 1. Yawan cin abinci. 2. Yawan bacci. . *Ka yarda da abubuwa guda biyu: 1. Qaddara mai kyau. 2. Qaddara mara kyau. . *Ka fifita soyayya guda biyu: 1. Son Allah. 2. Son Manzon Allah. . *Ka siffantu da dabi'u guda biyu: 1. Ganin girman na sama. 2. Tausayawa na kasa. . *Ka nemi tsarin abubuwa guda biyu: 1. Shedanun cikin Aljanu. 2. Shedanun cikin Muatane. . *Ka sadaukar da rayuwar akan abubuwa guda biyu: 1.Neman ilimi. 2. Yin aiki da ilimi. . *Ka shige gaba a wajan abubuwa guda biyu:* 1. Aikin Alkhairi. 2. Kira ga Alkhairi... . Allah Yasa Mudace..Amin

facebook.com

AZUMI GARGUWA MUMINI Gadiya ta tabbata Ga Allah Wanda ya farlantamana azumi, kamar yadda ya farlantashi ga al'ummar data gabacemu, yabo da amincin Allah sutabbata ga fiyayyen halitta da iyalensa da sahabansa da Wanda suke biyosu da kyautatawa. NAFARKO: MA'ANAR AZUMI AZUMI: Bautace ga ALLAH (SWT) Wanda ta hada da barin duk wata sha'aw da ciki da ta farji tun daga ketowar alfijir har izuwa faduwar rana. kamar yadda IBN QAYYIM (R.H) yace mai azumi shine Wanda yakame dukkanin jikinsa daga sabon Allah kuma ya kame harshensa daga karya da duk wata alfasha da kuma shaidarzur bayan haka ya hana cikinsa abinci da abin sha kuma ya kame al'auransa daga saduwa ta kowace hanya. Alwabilisaibi ( p.31) sai darasi nagaba in Allah ya nuna mana. bissalam @Mchigari kumo

facebook.com

facebook.com

facebook.com

Assalamu alaikum

facebook.com

Quiz

NEAR Muhammad Chigari Kumo