NURUL HAQQ Islamiyya KUMO
Description
Jange. Dure. deme.
Tell your friends
RECENT FACEBOOK POSTS
facebook.comassalam alaikum ya mutan kumo ya shirshiryen sallah??
YA NAFSY ILLAM TAMUTI BI SAYFIN TAMUTI bi GHAIRIHI. WAL MAUTU WAHEED. WA TAQASSAMATIL ASBAB
A jiya Lahadi ne a ka gabatar da gagarumin muhadara a tsakanin Makarantar Nurul haqq islamiya da ta Ummu sulaimin wato mala YaYa. Dukkansu sunanan agarin kumo mai Albarrka. Allah ya taimakemu ya bamu ilimi mai albarka.
Assalamu Alaikum warahamatullahi
Hhmmm Allah ya saka da Alheri Malam kabirun Gombe. Allah ya qara mana IrInku.a duniya baki daya. Amin!!! Uhm BAKI ABUN MAGANA.
SUB HAANALLAH!!! A jiya ne da dare Gobara ta kama a Kusa da makarantan Nurul Haqq dake kumo. Muna patan Allah ya kiyaye na Gaba ya kuma mai da gurbin abin da aka Rasaa amin. WassaLamu Alaikum