Top Local Places

Hon. Farouk Mohammad Bachirawa 2015.

Ungogo, Kano, Nigeria
Political organization

Description

ad

Dan takarar wakilcin karamar hukumar ungogo a majalissar jahar kano.a jamiyar PDP power to the people

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

facebook.com

facebook.com

Ass za a yi hira da Aminu gurgu me fulo a rahama radio Yau lahadi 10:00pm zuwa 11:00pm

facebook.com

facebook.com

facebook.com

facebook.com

Alhamdulillah.

facebook.com

Ass za a yi hira da Aminu gurgu me fulo a rahama radio Yau Asabar da Karfe tara zuwa goma na dare

facebook.com

Salam, A madadin ni kaina Hon FARUQ MUHAMMAD BACHIRAWA da iyalaina tare da dukkannin jama‘ar karamar hukumar ungogo muna taya mai girma sardaunan kano da duk yayan jamiyyar PDP na jahar kano da kasa baki daya murnanr auren yar sardaunan kano mal. Ibrahim shekarau da akayi a yau, da fatan Allah ya basu zaman lafiya tare da zuri‘a tagari, bakin da suka halarci wannan biki na gida nigeria da kuma kasashen waje Allah ya maida kowa gidansa lafiya, yan social media din mu na kano da ma kasa baki daya Allah ya kara musu karfin gwiwar chigaba da yada kyawawan manufofin sardaunan kano da ya‘yansa, a karshe ina adduar Allah yaba sardaunan kano shugabancin nigeria, Kuma Allah yaba TAKAI gomnan kano tare da fatan Allah ya bamu nasara a zabuka masu zuwa a 2019, PDP daga sama har kasa. . Naku Hon farouq muhammad bachirawa ( DAN SARDAUNA).

facebook.com

Maigirma sardaunan kano tsohon gwamna kano tsohon ministan ilimi. Mal Ibrahim Shekarau CON Yana farin cikin gayyatar Ku Daurin auren yarsa......... Fadeela Ibrahim Shekarau Lahadi 26th March,2017 Masallachin Juma'ah na Umar bin katthab, Dangi Round about zaria road kano.. 11 na safe. Allah ya bada ikon zuwa Ameen

facebook.com

Ass mai girma Hon Farouk yana gayyatar Alumar musulmi mussaman yan karamar hukumar ungogo zuwa daurin auren yayan Kabiru h/masta a unguwar Dabbaro tudun Fulani da karfe 11:00am 05/11/16 Allah ya bada ikon zuwa amin

facebook.com

Ass muna rokon Allah ya yaye mana Halin kunci da Al Umar musulmi suke ciki A Halin yanzu

facebook.com

Quiz

NEAR Hon. Farouk Mohammad Bachirawa 2015.

GOV'T HOUSE KANO

Kano, Nigeria
Local business

Premier Clinic

Kano, Nigeria
Local business