Top Local Places

HAKAN TAKE

Address, Kano, Nigeria
Community organization

Description

ad

YOUTH EMPOWERMENT AND CULTURAL PROMOTERS AGENCY ON SOCIAL MEDIA. (YECPAS)

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

Barkan mu da SALLAH!

facebook.com

Hypopituitarism is a rare disease that doesn't allow a person to feel love.

facebook.com

Shinkafa Mudu daya 200 yanzu haka a Bauchi, Daga: Isah Yusuf Mu'azu Duguri Bayan tsanani sauki nazuwa da yardar Allah. Yau Lahadi SHINKAFA mudu daya naira 250 a kasuwan karamar hukuma Alkaleri dake cikin jahar Baucin Najeria. Wani abun bam mamaki harma da akwai wata SHINKAFAR mudu daya akan naira 200 Allah yakara sauko mana dashi amin. Ya Allah duk wadanda sukayi amfani da wannan daman sukasa abinci yayi tsada domin su kuntata wa bayinka Allah yakaryasu.

facebook.com

Magoya bayan kwankwaso yakamata ayi musu RuQiya... Sadik (EGY) ________ _________ ______ Sadik Ahmad wani matashi dan gwagwarmaya a jahar Kano,kuma shugaban wata kungiya me rajin tabbatar da shugabanci nagari wato (EGY), ya shai dawa wakilin mu cewa, ganin yadda tshohon gwamnan kuma sanata a kano ta tsakiya, a yanzu ya maida majalisar wajen hutu baya wani motsi sai zare idanu, "kaga hakan zubarwa mutanen Arewa mutunci ne" a cewarSa, ya kara dacewa "Amma duk da hakan magoya bayansa sai zuga shi suke, kaga wannan ai haukane bayan anbashi duk wani hakkin domin yiwa yan mazabarSa aiki." Alamu dai na nuni dacewa a yanzu haka a garin kano, magoya bayan Kwankwaso sun shiga yiwa gidanjenSu fenti da sunan kwankwasiya, bayan da majalisar dokokin jahar ta haramta hakan a kan dukiyar kanawa. Meye ra'ayin ku?

facebook.com

facebook.com

https://mobile.facebook.com/premiumtimeshausa/photos/a.439652846156934.1073741828.436155586506660/958408877614659/?type=3&refid=28&_ft_=qid.6325267202996611644%3Amf_story_key.6624870116370471977

facebook.com

me zaku ce!!!

facebook.com

Boko Haram: Mutane 22 sun rasa ransu sakamakon tashin Bom a maiduguri. Allah ya jakan musulmi.

facebook.com

CHANGE is when a Friday goes by and no one is dying in the Mosque due to Bomb Blast.. . * CHANGE is when Sunday goes by and no one hears of another Bomb Blast in a Church killing worshipers..... . * CHANGE is when mansion built with stolen money are sealed up and confiscated..... . *CHANGE is when Boko Haram suicide bombers are intercepted before they kill innocent people.... . * CHANGE is when prominent looters fall sick after years of eating our yams and bleat like demented goat for forgiveness... . *CHANGE is when untouchable comes to court with Handcuffs... . * CHANGE is when Corrupt people swallow or chew their confessional statements in panic to escape the long arm of the law..... . *CHANGE is when judges stop giving stupid interlocutory injunction to stop corruption from being investigated and prosecuted.

facebook.com

#nomatterhowdollarrise #istandwithbuhari

facebook.com

Assalamun Alaikum warahmatullah, we're all quite aware of how innocents people had been killed almost every where in the north, more so we had no mouth talk, and we have been being praying Muhammadu BUHARI been the uncorrupted leader; that insha Allah will tackle almost all nation's problems, but still now some of us start getting tired, mark you just keep on pray for him, you know he has different opponents who trying to ruin his government and keep treating us the way they like, they are confront alienation to our beloved president , We eat to live not live to eat. pray hard now

facebook.com

An dakatar da Rai dangin goro... Hukumar hisba ta jihar Kano tayi wani gagarumin abin Alkhairi kamar yadda ta saba yi, na dakatar da yunkurin taron mai gabatar da shirin RAI DANGIN GORO ya shirya gabatarwa. Makasudin taron dai shi ne, wai domin ya gana da masoyansa maza da mata. Tir kashi! Kuma wai agarin Kano garin sarki Muhammadu sunusi II.

facebook.com

Quiz

NEAR HAKAN TAKE