Top Local Places

Mai Talla

0001, Kano, Nigeria
Business services

Description

ad

MAITALLA SHI KE DA RIBA
Shin kana son duniya ta san kasuwancin da ka ke yi? tallata hajarka a duniya da samun gwagwgwabar riba? ziyarci  www.maitalla.com MAITALLA SHI KE DA RIBA

Shin kana son duniya ta san kasuwancin da ka ke yi? Shin kana bukatar tallata hajarka a duniya da samun gwagwgwabar riba? Shin kana da wata Muhimmiyar Sanarwa da kake son yi? Shin kana da wata gayyata da kake son rabawa 'yan uwa da abokan arziki? Indai wannan shi ne burinka da fatanka, to, ka sha kuruminka. Nesa ta zo kusa. Shafin MAI-TALLA zai karade lungu da sako dan tallata muku hajarku, Gayyatarku da dukkan Sanarwarku.

Maza shiga sabon shafin MAI-TALLA don samun karin bayani. Sunan shain namu MAI-TALLA da zaka iya samu ta www.maitalla.com. Sai munji daga gareku.

Quiz

NEAR Mai Talla