Top Local Places

A G Abdullahi Integrated Services Ltd

C-14 BUK Road, Hauren Shanu, near Total filling Station, Kano., Kano, Nigeria
Business services

Description

ad

We specialized on sales of Automotive Batteries, Lubricant & Tyres for all types of cars. Motto: customer satisfaction.

CONTACT

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

Assalamu alaikum warahmatullah. Wannan kamfani me albarka tare da gabadayan ma'aikatansa na yi wa 'yan kasuwar Sabon Gari da kuma 'yan kasuwar kurmi jaje bisa ibtila'in da ya same Su na gobara. Muna fatan Allah ya mayar muku da alheri kuma ya Baku haquri da dangana. Allah ya mayar muku da mafi alherin abinda kuka rasa. Allah ya Kare faruwar irin wannan a nan Gaba. Allah ya qaro mana arziqi da wadata me albarka. Allah ya qara mana Lafiya da zaman Lafiya. Amin.

facebook.com

Quiz

NEAR A G Abdullahi Integrated Services Ltd