Son Annabi ne Mafita.
Description
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal
Shekarar Giwa (571m) Kaso Annabi Muhammad S. A. W ka huta.
Tell your friends
RECENT FACEBOOK POSTS
facebook.comSalam
Maa yandiqu anilhawa inhuwa illa wahyin yuuhaa! SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM!
Muhammadurrasulillah
‘YA’YAYEN ANNABI S.A.W: . Dukkanin ‘ya’yayen Annabi (S.A.W) maza da mata in banda Ibrahim ; Khadija ce ta haifa masa su. Mahaifiyar Ibrahim ita ce "Mariyatul Kibdiyya" wacce Mukaukis ya ba da ita kyauta wa Annabi S.A.W. . ‘Ya’yayensa maza sune : . Al-kasim (da shi ne ake yi wa Annabi alkunya, kuma bai jima ba a duniya ya rasu). Sai Ad-dahir da Ad-dayyib. . Wasu malamai suka ce : dan sa Abdullahi shi ne ake masa lakabi da Ad-dahir da Ad-dayyib domin an haife shi ne a cikin musulunci. . An haifi Ibrahim ne a Madinah, ya rayu tsawon watanni Ashirin da biyu, ya riga Annabi Wafati da wata uku. . ‘Ya’yayensa mata sune : . Zainab : ita ce babbarsu, dan goggonta (Abul-Ass) ne ya aure ta. . Rukaiyah: mijinta shi ne Usman bn Affan (R.A) . Fadimah: mijinta shine "Aliyyu bn Abi-dalib(R. A) , ta haifa masa "Al-hasan da Al-husain (shuwagabanin matasan Aljannah). . Ummu-kulsum: "Usman bn Affan" ne ya aure ta bayan rasuwar Rukaiyah ( Allah ya kara musu yarda). . Imam Nawawi yace: « Babu sabani kan cewa ‘ya’yayen Annabi mata su hudu ne, (4) maza kuwa su uku (3) ne a bisa ingantacciyar magana ». . Happy Maulid Nabiyi S.A.W to All lovers of S.A.W . Allah ya bamu Albarkacin su Gaba dayansu bijahi S.A.W.
Jamu ka kaimu gurin ka kan ka jinin MA aikin allah
LOKACIN HAIHUWARSA, WATO RANAR MAULIDINSA (S.A.W):- . Abubuwan Mamakin Da Suka Bayyana a Lokacin Haihuwar Shugabanmu(S.A.W) Suna Daga Cikin Alamomi Ko Kuma Hujjojin Da Suke Nuna Gaskiyar Annabtarsa Da Kuma Girman Manzancinsa (S.A.W). . Imamul Baihaqy Da Ibnu Asaakira Sun Ruwaito Bisa Kyakyawan Isnadi Daga HANI'UL MAKHZOUMY(R.A) Yana Cewa: . "Yayin Da Daren Haihuwar Manzon ALLAH(S.A.W) Yayi, Sai Bangon Fadar Kisra(Sarkin Farisa) Ya Tsage, Har Ginshikai Guda Goma Sha Hudu Suka Zube. . "Wutar Tsafin Nan Ta(Mutanen) Farisa Ta Mutu. Alhali Kuwa Tafi Shekaru Dubu Bata Ta'ba Mutuwa Ba. . "Kogin Sa'awata Shima Ya Qafe(wani kogi ne wanda kafirai suke bauta ma ruwan cikinsa)." . Daga Cikin Wadannan Manyan Alamomi, Dukkan Kafiran Duniya Sun Wayi Gari Sun Ga Gumakansu Sun Kikkife, Har Ma a Cikin Garuruwan Larabawa An Rika Jin Maganganu Daga Bakin Wasu Gumakan, Suna Furucin Cewa: . "GASKIYA TA BAYYANA, YAU AN HAIFI ANNABIN DA ZAI RUSHE GUMAKA". . A Wannan Daren Babu Wani Sarki Daga Sarakunan Duniya Sai Da Ya Wayi Gari Yaga Kujerar Mulkinsa An Tuntsiteta. . Daga Cikin Wadannan Abubuwan Mamaki, An Ji Muryoyin Aljanu Suna Furuci Da Zancen Haihuwarsa Mai Albarka, Kuma An Jefi Shaitanu Da Garwashin Wuta. . Shaitan Ya Wayi Gari Cikin Bakin Ciki Da Hasara, An Kange Sararin Samaniya Daga Shi Kansa Shaitan Da Sauran Shaitanu. Babu Mai Sake Zuwa Satar Ji, Sai Mala'iku Sun Jefeshi Da Garwashin Wuta. . Shaitan Yayi Kururuwa Mai Qarfi Kamar Wacce Yayi a Lokacin Da ALLAH Ya Tsine Masa, Da Kuma Wacce Yayi a Lokacin Da Aka Saukar Da Surar Fatiha.." . DON QARIN BAYANI A DUBA:- . *. DALA'ILUN NUBUWWAH Imamul Baihaqee(Juzu'ina 1, shafi na 126 zuwq na 129). . *. KITABUT TARIKH na Imam Abu Ja'afar Al-Tabariy(juzu'i na 2 shafi na 131 zuwa 132). . *. MAURIDUL HANAA na Hafizul Iraaqiy shafi na 11. . * Ibnu Katheer ma ya kawo wannan a cikin ALBIDAYAH WAN NIHAYAH. . YA ALLAH! KA QARA MANA SON ANNABI(S.A.W) TARE DA GIRMAMAWA DA KUMA BIYAYYA A GARE SHI.
AHLAN BI SHAHRIL MaULuDi
Gobe Juma'a Katina da abu uku: 1-Masoyinka Annabi SAW yana jiran salatinka agareshi. 2-ka haskaka kabarinka da karanta suratul Kahfi. 3-Akwai saa daya da ake amsar addu'a kada ka ka bari ta wuce ka. ka yada don ka sami lada
Allah ka kashe mu da soyayyar Annabi Muhammadu(S.A.W)
SIRRI SALATIN ANNABI ADARE MI'IRAJI MANZON ALLAH (SAW) yaga wani mala'ika me hannaye dubu akowane hannu akwai yatsu dubu bashi da aiki sai qirge da qididdiga sai Manzon rahmah((((S.A.W)))) yace ya jibrilu wane mala'ika ne wannan sai Jibrilu(A.S) yace wannan shine me kula da duk wani digon ruwa dayake sauqa qasa yana qirgashi sai Annabi((((S.A.W)))) yaje kusa dashi yace yanzu kasan duk digon ruwan daya sauqa kasa tunda aka halicci duniya sai yace na rantse da wanda ya aiko ka da gaskiya nasan ninki ba ninkinsa sai yace, nasan ko digo nawane yasauqa sahara, nasan yawan digon daya sauqa a fako, nasan adadin wanda yasauqa agona da lambu da maqabartu da wanda yasauqa akasa da duk wani fili na duniya sai Manzon Allaah((((S.A.W)))) mamaki yakamashi sai yace amma kanada kaifin hadda da riqe abu, sai yace yarasulillahi,((((S.A.W)))) amma akwai abu daya nakasa qirga shi har yau duk da iya qirgen nan danayi sai Manzon rahmah((((S.A.W)))) yace menene wannan abun daya gagareka, sai yace wasu mutanene acikin alummarka idan suka taru aka ambaci sunanka suna yi maka salati to ladansu awajen Allaah(S.W.T) har yau nakasa qididdigeshi. Ya Allaah(S.W.T) ka dawwamar da zuciyarmu da yiwa Annabi Muhammad((((S.A.W)))) salati, yan uwa duk wanda yasamu wannan sako yamin adalci yayi wa kansa adalci yaturawa yan uwa masoya Annabi Muhammad((((S.A .W))).
YANA DAGA DARAJAR ANNABI MUHAMMADU S.A.W : Wata rana Annabi )S.A.W.( yana dan shekara 7 sukafita kiwo shida sauran yara 'yan uwansa suka zauna akarkashin wata bishiya shikuma Annabi )S.A.W.( yana can gefe zaune acikin rana sai akaga wannan bishiyar dukkan rassanta suka malkwaya suka koma inda RASULLAHI sukayi masa inuwa sukuma sauran yaran akabarsu acikin rana. : Shikadai akalamuncewa komai tun yana da kananan shekaru Ubangiji ne yareneshi kuma yake kareshi tun yana karami har girmansa. : Allah ya bamuAlbarkacin Ma'aiki )S.A.W( Via: S.A.L
Quiz
