Top Local Places

Taba ka lashe

abdullahibashirdawud@gmail.com, Kaduna South, Nigeria
Community organization

Description

ad

Tunatarwa
Ilmantarwa
Fadakarwa
Nishadantarwa

CONTACT

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

Yan uwa dalibai naga ya dace mu karawa juna ilimi, a yau Hausa Times tayo maku tsarabar sunayen wasu daga cikin kayan itace da turanci da kuma fassararsu da hausa. Gashi kamar haka 1 – doddoya (Scent Leaf): 2 – dinya (Black Plum): 3 – dorawa (Honey Locust): 4 – Gujiya (Bambara Nut): 5 – Goruba (Doum Palm): 6 – Kadanya (Shea): 7 – Kabewa (Pumpkin): 8 – ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit): 9 – Kurna (Ziziphus): 10 – Lansir (Cress): 11 – Ridi/Kantu (Sesame Seed): 12 – Rinji (Senna): 13 – Aya (Tigernut): 14 – zokale (Moringa): 15 – magarya (Jujube): 16 – Tsamiya (Tamarind): 17 – Aduwa (Balanites): 18 – Mummuki (Bread): 19 – Kanya (Ebony tree): 20 – Danya (Sclerocarya birrea): 21 – Laulawa (bicycle): 22 – Gwate (Porride): 23 – Tuwo (Fufu): 24 – Kunu (Gruel): 25 – Awara (Tofu): 26 – Dumame (Recheuffe): 27 – Dambu (Chicoins) 28 – Fura (Millet flour balls): 29 – Rama ( Jute): 30 – Sakwara (Pounded yam).

facebook.com

FA'IDA GA MASU CIWON HANTA (HEPATITIS) MAGANIN CIWON HANTA FISABILILLAH Ciwon hanta na daya daga cikin manyan ciwuka da suke da wuyar magancewa a duniya amma da Yardar Allah duk Wanda yabi abun da zamu fadi za'a samu waraka da Yardan Allah. ALAMUN CIWON HANTA Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai, Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani, Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha, Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa. Ga duk Wanda yaji wadannan alamu sai yayi kokarin zuwa asibiti domin Gwaji A daina tsoron gwaji domin magance cutar tana farkonta yafi sauki akan sanda zata tsananta. Masu ulcer dake yawan ciwon ciki da yawan haraswa da tashin zuciya suna magani ba sujin sauki suyi kokarin duba lafiyar hantar su domin takan hadu da masu ulcer sosai. MAGANINTA 1. A samu garin habba cokali 10 2. Garin Sidir cokali 5 3. Garin tin cokali 5 4. Garin bawon kankana cokali 10 5. Garin Citta cokali 1 6. Garin tafarnuwa cokali 1 7. Garin Hidal cokali 5 8. Garin zogale cokali 3 9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6 Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana. Fadakakarwa A guji amfani da nama musamman Jan nama da sauran abun mai ciwon hanta baya bukata. Don Allah ayi share ko ta ina domin amfanuwar bayin Allah.

facebook.com

Assalamu Alaikum Jama'a Duk da Na san mutanen mu ba sa san dogon karatu Amma a daure a karanta wanna Rubutun Dawani Bawan Allah ya Rubuta shi za a amfana insha Allah. RAYUWAR MAKARANTA Gabatarwa Rayuwar dan adam gaba dayanta makaranta ce. Wani mahalli ne Allah ya kawo shi, ya bashi ni'ima gamammiya, don jarraba shi. Wannan yasa aka kaddara masa mutuwa, don yi masa hisabi kan ayyukan da ya aikata a halin zamansa na duniya. A karshe kuma a bashi sakamako; mai kyau ko mummuna. Idan muka dubi tsarin makaranta a yau za mu ga akwai kamaiceceniya tsakaninsa da wannan lamari na rayuwa da jarrabawa da mutuwa da hisabi da kuma sakamakon wuta ko aljanna. cigaba yana nan zuwa da yardan Allah.

facebook.com

facebook.com

facebook.com

Ina gwanin wani, Ga na nawa? The grass or speck which you disregard will injure your eye or rather cause injuries. BASH DAWUD (USTAZ)

facebook.com

facebook.com

facebook.com

facebook.com

facebook.com

📌📌📌📌Da fatan anyini lafiya!📌📌📌📌

facebook.com

facebook.com

Quiz