Jibwis Dapchi Nathqt JOS
Description
Is a great organization of islam
founded by late sheak Isma'il idriss Ibn zakariya jos
Tell your friends
RECENT FACEBOOK POSTS
facebook.com20 ANNUAL NATIONAL QUR'ANIC RECIATATION COMPETITION RESULTS. 26/ Shawwal/1437 ----- 30/July/2016. MATAKI NA 7 IZU 5 DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE. 5- ABUJA. 93.7 4- TARABA. 95 3- KEBBI. 95.2 2- GOMBE. 95.5 1- NASARAWA 96.2 MATAKI NA 2 IZU 10 TANGIMI DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE. 5- KADUNA. 90.2 4- SOKOTO. 90.6 3- PLATEAU. 91 2- NIGER. 92.4 1- YOBE. 94.1 MATAKI NA 5 IZU 55 NAZARI IZU 5 HADDA I.E 60 DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE 5- KADUNA. 80.9 4- GOMBE. 81 3- TARABA. 81.3 2- PLATEAU. 91.9 1- BAUCHI. 97.3 MATAKI NA 4 IZU 20 DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE. 5- KANO. 93.4 4- ABUJA. 93.6 3- GOMBE. 93.7 2- BAUCHI. 96.3 1- ZAMFARA. 96.8 MATAKI NA 3 IZU 40 DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE. 5- ABUJA. 94.2 4- KEBBI. 94.6 3- PLATEAU. 94.7 2- KANO. 97.8 1- BARNO. 98.5. MATAKI NA 2 IZU 60 DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE. 5- BARNO. 93.5 4- ZAMFARA. 93.8 3- YOBE. 94.2 2- KEBBI. 96.6 1- GOMBE. 98.2. MATAKI NA 1 IZU 60 DA TAJWID AIKACE DA ILMANCE TARE DA TAFSIRI. 5- YOBE. 86.7 4- ZAMFARA. 86.9 3- KEBBI. 90 2- GOMBE. 92.6 1- ADAMAWA. 94.4 ALHAMDULLILLAH SAI ALLAH YA KAIMU SHEKARA MAI ZUWA MUNA MASU RAI, LAFIA DA IMANI
Alhamdulillah now the page is available
Assalamu alekum jama,a Zakujini shiru cikin kwanannan, hakan yafarune sakamakon wayana yasamu matsala, tun last week nakai wajen gyara baiyu ba, ataimakamin da addu,a allah yabani daman sayan wani wayan dan zamu taimakawa wannan shafin mai albarka ameen
Timeline Photos
Jama'atul izalatil'bidi'a wa'ikamatis sunnah.national head quarter jos. National directorate of education jibwis.founded by ash-sheikh Ismail idris,nat.hqtrs,jos,Nigeria 23rd annual national seminar 1437ah/2016md theme: WAR AGAINST BRIBERY AND CORRUPTION UNDER THE ISLAMIC PERSPECTIVE. Date:19-22sha'aban,1437 26th-may-2016 Time:10:00am each day in share allah Venue: jibwis science secondary school conference hall' Zaria road jobs. Time table of the programme. THURSDAY-1-Ustas dalhatu abubakar Hakim Lagos Topic-madogarar malikiya kan hukunce-hukuncen shari'a FRIDAY-2-ustaz conl.Adam girbo rtd Topic-muhimmancin Sana'a ga matasa 3-Dr tukur sani jangebe Topic-zamantakewar ma'aurata 4-sheikh abdulnasir abdul-muhyi Topic-aikin hajji da hukunce -hukuncensa SATURDAY-5-sheikh aminu Ibrahim daurawa kano Topic-sharrin Shi'a da. Makirce-ma kircensu 6-sheikh Yusuf .Muhammad sambo rigachukum Topic-siffofin da dabi'un mai wa'azi 7-ash-sheikh Muhammad sani yahaya jingir Topic-cigaban izalah a yau -sunday-Closing ceremony 10:00am In sha allah
Timeline Photos
Timeline Photos
JADAWALIN MALAMAI MASU TAFSIR NA JIBWIS NHQ JOS NA BANA /1437/ 2016 KASHI NA FARKO shehkh abdurrahman isah jega gombe. Sheikh Hamza adam abdulhamid jamhurin niger niyami sheikh salihu sulaiman ningi bauchi sheikh umar dallah dallah zuru sheikh bashiru umar kashere tambuwal sheikh abubakar usman mabera birnin kebbi sheikh abdulfahi hamza sheikh muktar albani sheikh umar zango cikin garin lagos ustaz umar hassan gusau cikin garin gusau ustaz sambo rijau birnin gwari ustaz haruna ibrahim gashuwa damaturu ustaz khadi abdulmumin jaiingo ustaz abdullahi umar cikin garin jalingo ustaz auwal mai shago markazu salafiyya zaria ustaz musa abdullahi ustaz musa yakubu cikin garin azare canal adamu girbo cikin garin lafiya ustaz adumu gashuwa dusti jahar jigawa ustaz muh'd muh'd tilden fulani ustaz dr.tukur sani jan gebe argungu hafeez abubakar riber sulaijer ustaz dalhat abubakar hakimi cikin garin katsina ustaz idris sarkin hausawa manjude ustaz sa'idu auwal jika cikin garin ningi ustaz ibrahim muhammad duguri kaduna ustaz ahmad kuru kafanchn ustaz iliyasu mai katari cikin garin gwaram ustaz bello adam saminaka cikin garin jingir hafeez abubakar abu sumayya cikin garin ya wuri ustaz yakubu hussaini lokoja ustaz abubakar salihu zaria dirin daji ustaz sani ibrahim jalingo cikin garin kumo ustaz ibrahim yunusa cikin garin zaria ustaz dr.nuhu tahir tajiddeen cikin garin zaria ustaz abubakar sahibul kuwa cikin garin jalingo ustaz sani abdurrahaman cikin garin ibadan ustaz abubakar kamaru ustaz minka ilu muh'd bello ibadan ustaz usman orchi cikin garin akure ustaz muhammad bara'u cikin garin akure ustaz bashiru abuga ustaz abdullahi keffi cikin garin kalaba hon ashir anguwan rimi jos ta arewa ustaz aliyu rasheed makarfi cikin garin kamba ustaz idris minna cikin garin jemita ustaz haruna muh'd gusau cikin garin kashere ustaz bawa kafanchan cikin garin keffi ustaz aliyu safi'i cikin garin makurdi ustaz rubairu shehu almuhaf jos ustaz basheru zubairu fatakwal ustaz abubakar umar rijiyan lemo cikin garin kano ustaz sani yunusa kura cikin garin kura ustaz musa faikwal jabal cikin garin koko ustaz habibu dan batta cikin garin a konga ustaz adam gadan soke cikin garin dukku ustaz yusuf zakariyya bayalsa ustaz kabiru asshakawi zaria cikin garin deba ustaz abdurrahaman abdurrahim hiruf ustaz muhammadu rabi'u cikin garin maradi =================== wanna shine postin na malamai da zasu gabatar da tafsir na bana /1437/ 2016 kashi na farko sauran sanarwan nan tafi insha Allahu
Timeline Photos
14/7/1437H, 21/4/2016 M, FIRST AID GROUP OF JIBWIS N.H.Q. JOS NIGERIA National camping Sokoto 2016, Wannan majalisar ta agaji ta kungiyar izala ta kasa tana farin cikin sanar da dukkan yan agajin ta don halarta National camping wato rawar daji a jahar Sokoto tundaga ran Laraba 4/5/2016 zuwa 8/5/2016, in sha allahu a karkashin jagorancin mai girma babban comandan askarawan NATIONAL DIRECTOR GENERAL. ALH ISA WAZIR MUHAMMAD GOMBE. Kamar yanda aka saba a kowace shekara Allah yabada ikon zuwa Ameen.
Asssssssalamu Alaikummmmm ¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤SANARWA ¡¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤ ¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤SANARWA ¡¡¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤ ¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤SANARWA ¡¡¡¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤ A madadin shugabanin Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'Ikamatus Sunnah Founded By late Asheikh Isma'ila Idris Bn zakariyya kungiya mai cibiyar Gudanarwa a Garin Jos #ASHEIKH_MUHAMMAD_SANI_YAHAYA _JENGIR [Shugaban majalisar malamai na kasa] #ASHEIKH-NASIR-ABDULMUHYI-JOS [Shugaban Gudanarwa Na kasa] #ALH_ISAH_WAZIRI_MUHAMMAD_GOMBE [Shugaban Rundunar Agaji na kasa] A madadin uwar kungiya baki daya suna farin cikin Gayyatar Al'umar musulmi zuwa wurin gagarumin wa'azi tare da bukin Bude JIBWIS COLLEGE OF EDUCATION GOMBE da'aka shirya kamar Haka : KUMA ZA'AYI BUKIN BUDE JIBWIS COLLEGE OF EDUCATION RANAR: Assabar da misalin karfe 10:00 am WURI : Harabar makaratar Jibwis college of Education kwami Road RANA : 08..09/07/1437 H 16..17 /04/2016 M JAHAR : GOMBE GARI : GOMBE LOKOCI : 9:00PM NADARE AKESA RAN FARA WA'AZI KUMA A WA'AZIN ANASA RAN HALARTAR MANYAN MALAIMAI DA SHUGABNIN KAMAR HAKA: (1 )ASHEIKH Muhammad Yusuf Sambo Rigachukun (2 )ASHEIKH sa'id Hassan Jingir (3 )Asheik Barrister Alhassan sange (4 )Asheikh Madu Mustafa M/duguri ( )Dr. Sani Sagir Ssokoto (5 )Col Adamu Girbo Gombè (6 )Ashekh Dr Tukur sani jangebe ()Asheikh Abubakar salihu Zaria (7 )ASHEKH Abdurrahman Isah Jega (8 )ASHEIKH Salihu suleiman Ningi () Asheikh Hamza Abdulhamid Adam Gombe (9 )ASHEIKH DALHAT ABUBAKAR HAKIMI LAGOS (10)ASHEIKH ABUBAKAR USMAN MABERA (11)ASHEIKH ABDULLAHI UMAR DALLA DALLA (12)ASHEIKH Musa Abdullahi jama'are (13)ASHEIKH Muhammad Sani kura (14)ASHEIKH Muhammad Sani jalingo (15)ASHEIKH Musa Muhammad maiduguri (16)Asheikh muhammad Sambo Dukku 16-DR LAWAL ABDULKARIM ZURU 17-DR HASSAN ABUBAKAR DIKKO 18-DR NUHU TAHIR TAZUDEEN ABU ZARIA 19-DR MUHAMMAD WALI ARGUNGU 20-DR ABUBAKAR DAMANA BIRNINKEBBI ¤¤- DR YAHUZA JAMA'ARE 21-Asheikh Ahmed Usman kauru zariya 22-Ustaz Ibrahim Duguri 23-Ustaz Isma'il shu'aib lafia 24-Ustaz Iliyas Maigatari 25- Ustaz Yusuf okafo 26-Ustaz Umar Hassan Gusau 27-Ustaz Yusuf Sa'id kirki lafia 28-Ustaz Muhammad Bello Dan isah zuru 29-Ustaz Aliyu Rashid makarfi 30- USTAZ AUWAL JIKANMAIWAINA 31-Ustaz Muhammad Sani 32- Ustaz Abdulfatah Hamza @Shugaba'ALH SHU'AIBU S FAWA ZURU @shugaba' Abubakar sahibul quwa jalingo @Shugaba Alh yusuf dinawa Gusau @shugaba ustaz yusuf kaura maishafi sokoto @shugaba Alh suleiman bala muhammud @shugaba Alh Ibrahim Baba Akuya Gombe @ shugaba Alh ibrahim buba jada Kano @Shugaba Alh Muhammad Abu muhammad *********ALARRAMOMI KAMAR HAKA*************************** *********** HAFEEEZ YAHUZA MUHAMMAD BAUCHI HAFEEZ HUSSAINI SHAGIRAWA GUSAU HAFEEZ ABUBAKAR MUHAMMAD RIBAH HAFEEZ ABDULLAHI BAPPA ITAS GADAU HAFEEZ ABDURRAHMAN AHMAD JOS HAFEEZ AMINU ALIYU KANO HAFEEZ NURAINI SANI KAMBA HAFEEZ IBRAHIM KEFFI HAFEEZ ABUBAKAR HABEEB RIBAH HAFEEZ ABUBAKAR MARAFA DIRI HAFEEZ KABIRU UMAR WASAGU HAFEEZ SHU'AIBU UMAR SOKOTO HAFEEZ MUHAMMAD RABI'U MINKA'IL GEZWA HAFEEZ JULAIBIB MUSA GOMBE HAFEEZ ISMA'IL MUHAMMAD RIGACHUKUN HAFEEZ ISMA'IL MUHAMMAD SANI KONTAGRA HAFEEZ IBRAHIM YUNUS SHIKA ZARIA HAFEEZ CHIKA ALTINE TAMBUWAL HAFEEZ NAFI'U USMAN NINGI HAFEEZ ABU SUMAYYA MINNA HAFEEZ IBRAHIM YAHAYA ZURU HAFEEZ BUHARI BIRNINGWARI HAFEEZ USMAN MUHAMMAD NINGI HAFEEZ YUSUF SA'AD DALAM HAFEEZ ABDULWAHAB ALIYU JOS HAFEEZ AHMED TIJJANI GASHUA HAFEEZ ALIYU KEFFI HAFEEZ MUSA YAKUB ________________________________________________ Sa'anan kuma anasa ran halartowan wannan kwamitocin kamar haka: = kwammitin wa'azin matasa =kwammitin hadinkan matasan yan'agaji =kwammitin traffic =kwmmitin zakka =kwammitin marayu =kwammitin islamiyya =kwammittin karet ____________________________________________________________SOCIAL MEDIA COMMITEE____________________________________________________________ ALLAH YABAMU NASARA KUMA YASA AYI LAFIA AGAMA LAFIA
Youth Preaching Committee Of Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Iqamatis Sunnah Founded by Ash Sheikh Isma'ila Idriss Ibn Zakariya Nat. Hqts Jos, Nigeria Yobe State Branch. Cordially Invites You To It's 2 Day State Youth Seminar. THEME: The Roles Of Youth Toward Community Development. CHAIRMAN OF THE OCCASION: Ustaz Babagana M Kyari. SPECIAL GUEST OF HONOUR: Rt. Hon. Alh Adamu Dala Do go Hon. Speaker Yobe State House of Assembly. GUEST OF HONOUR: Alh Modu Jumban Perm Sec Min of Religious Affairs Yobe state GUEST SPEAKER 1: Hon Alh Yerima Bularafa (Malterab of Gujba) Hon Com. Min. Of Info., Home Affairs, Art & Culture Yobe state GUEST SPEAKER 2: Alh Salihu Muh'd Auwal Wali of Potiskum (District Head of Ngojin) ROYAL FATHER OF DAY 1: His Royal Highness Alh Shehu Hashimi Ibn El Kanemi || Emir of Damaturu Yobe state ROYAL FATHER OF DAY 2: His Royal Highness Alh Saleh Idriss Ibn Usman, Emir of Fine Yobe state GRAND FATHERS OF THE DAY: 1- Ustaz Haruna Ibrahim Gashua Chairman Ulama'u (Council JIBWIS Yobe state) 2- Alh Garba Bogo Zakariyya (Chairman Admin JIBWIS Yobe state) 3- Mal Adamu Muh'd Gashua (Chairman Ulama'u council Bade LGA) CHIEF HOST: Dr. Engr. Alh. Zaji Bunu (Dir Gen Yobe Masjid & Islamic Center Damaturu) LECTURERS: Hafiz A. Alkasim Shanga (Ass. Chairman youth preaching committee, Yobe state). Hafiz Alh Abbas Aliyu Ibrahim Gashua (Chairman youth preaching committee) Mal Khalid Y. Hussain (Provost A.I.C.O.E JIBWIS Potiskum) Imam Sheikh Hudu Muh'd (Chief Imam Yobe Masjid & Islamic Center Damaturu) Venue: Yobe Masjid and Islamic Center Damaturu DATE & TIME: 2/4/2016 Opening ceremony (10:00am) Lectures 11:15-12:45am 4:10-5:40pm 3/4/2016 8:30-10:00am 10:00-11:30am Closing ceremony (11:30am) Prince K. Ali
Jama’atul Izalatil Bidi’a Wa Ikamatus Sunnah (JIBWIS) has refuted claims that the national Chairman, Council of Ulama of the Islamic body, Sheikh Sanni Yahaya Jingir has died. JIBWIS described the claims as false, unfounded and peddled by those who wished to cause confusion in the country. Daily Trust reports that news of the popular Islamic scholar’s demise had been agog on social media at the weekend. Blogs and WhatsApp messages circulated stating that Sheikh Jingir had died around 6pm on Friday after a brief illness. However, JIBWIS National Publicity Secretary Malam Ahmad Ashiru said Sheikh Jingir is alive and well and described the rumours as mischievous by those who do not mean well for Islam and the country. Ashiru said “As Muslims, we know that death is inevitable but it is important for some of these online media to verify their information before circulating them. We thank all those who called to express their concern over the rumours and assure all Muslims and our teeming supports that Sheikh Jingir is alive and well.”
05ssyhj gummi zm 2016 - Listen and download mp3 - Kiwi6 Mp3 Upload
Complete Mp3 Files W'azin kasa da JIBWIS NHQ. JOS ta gabatar a garin Gumi, Jihar Zanfara 19-20/03/2016 1. Asheikh M. S. Yahaya Jingre 1 (Dare) http://kiwi6.com/file/hn9p4wbndh 2. Asheikh M. S. Yahaya Jingre 2 (Safe) http://kiwi6.com/file/aeux431dym 3. Asheikh Yusuf M. S. Rigachikum http://kiwi6.com/file/21etnin0xe 4. Jawabin Sarkin Gumi http://kiwi6.com/file/8lmijly1t7 5. Sheikh Tukur Jangebe http://kiwi6.com/file/to90651o85 6. Sheikh Dalhatu A. Hakimi http://kiwi6.com/file/q2yaqk0x4c 7. Ibrahim Duguri http://kiwi6.com/file/mfc6vnjtun 8. Sheikh Bashir U. Kashire http://kiwi6.com/file/pikdcqd929 9. Sheikh Adamu Gashuwa http://kiwi6.com/file/jfj8n2mx4l 10. Sheikh Usman Mabera Sokoto http://kiwi6.com/file/f3qdxxzu6a 11. Sheikh Ahmed Kauru http://kiwi6.com/file/8a5xsoneku 12. Sheikh Musa Abdullahi Adamawa http://kiwi6.com/file/hur7zu6nqi 13. Sheikh Abbas Isa Lawya http://kiwi6.com/file/e11dkk9e9a 14. Sheikh Auwal Jikan M/Waina http://kiwi6.com/file/hzhfpvqy