Top Local Places

Peace Computer Business Center Biu

OPP. YAMELE MOTEL BIU MAIN MAKET ROAD, Borno, Nigeria
Professional services

Description

ad

WE OFFER ANY COMPUTER WORK INCLUDING REPAIRING AND INSTALLATIONS, TYPING AND BINDING

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

Allahamdulillah

facebook.com

SHELL GRADUATE INTERNSHIP PROGRAM 2016/2017 For all Engineering/Geoscience/Geoglogy graduate done with NYSC, 28 years and below. Send your CV to NCD-events@shell.com. Kindly pass info to others. Someone may need it. Thanks!!!

facebook.com

Abubuwa Bakwai Da Bai Kamata Yara Na Yi Ba A Internet Ba sabon abu ba ne idan kana da na’ura mai aiki da lantarki kamar kwamfuta, wayar salula nau’in (Android da Iphone) da ke da ƙarfin internet ka ga cewar yaron ka na neman ya fika iya amfani da su. Saboda yawan gogayya da yanayin zamani. A saboda haka ne ya zama dole iyaye su yi taka tsantsan ga abubuwan da yaransu ke yi a shafukan inaternet kai har ma da kallace-kallacen satelite da talabijin. Bayan ɓata tarbiya yaran da internet zai iya kawowa, yakan iya sa su gamu da yin mu’amala da azzalumai kuma batattun mutane. Abubuwan da za a kiyaye guda bakwai su ne: Domin karanta wannan mukalar sai ku shiga shafin ta link da ke kasa. ======= Kada ku manta da like da share ko kuma comment domin karuwar Al'ummar Hausawa da masu jin Hausa na gode. Salisu Hassan Webmaster

facebook.com

LABARAI A TAKAICE *Gwamnatin jihar Gombe karkashin gwamna Ibrahim Hassan Dankwambo ta fitar da rahoton tantance ma’aikatan jihar inda ta gano akwai ma’aikatan bogi 625 da kan lakume tsabar kudi fiye da naira miliyan 25 duk wata. *Wanann dai ya shafi ma’ikatun jihar ce da ke tsakiyar yankin arewa maso gabashin Najeriya da ke cikin jihohi mafiya samun mafi karancin kaso daga gwamnatin taraiya. *Kwamishinan labaru na jihar Umar Ahmed Sulaiman ya ce jihar kan biya albashin ma’aikata a kan kari ba kamar wassu jihohin kasar ba *Kazalika gwamnatin za ta ci gaba da ririta ‘yan kudin da ta ke samu na ciki da wajen jihar wajen aiyukan raya kasa da su ka shafi ci gaba da shunfuda tituna, magunguna a asibiti da gina makarantu. *Karshe dai fadar shugaban Najeriya ta fito ta ce ba gaskiya ba ne rade-radin da a ka yada cewa shugaba Buhari zai yi garambawul ga gwamnatin sa, inda har wassu kafafen labaru su ka yada cewa shugaban zai sauke ministoci akalla 10 da sauyawa wadanda ba su da kwazo wajen aiki. *Kakakin shugaban Garba Shehu ya ce hatta shugaban ta kafofin labaru ya ga raderadin. *Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sallami wasu jami'anta su shida wadanda ke tsaron lafiyar Gwamnan Rivers, Nyeson Wike bisa saba umarnin da rundunar ta bayar a lokacin zaben cike gibi da aka gudanar a ranar 10 ga watan Disamba a jihar. *Shugabannin Afurka za su yi gangami a birnin Accra na kasar Ghana a yau asabar don shaida rantsuwar kama mulki na sabon shugaban Ghana Nana Akupo Addo da zai karbi ragama daga shugaba mai barin gado John Dramani Mahama. *Babban Kotun Tarayya dake Lagos ta bada umarnin karbe dalar Amurka miliyan 153.3 kwatankwacin sama da naira biliyan 61 daga hannun tsohuwar Ministar man fetur ta kasa, Diezani Alison Madueke. *Alkalin kotun, Mai Shari'a Muslim Hassan jiya Juma'a, ya amince da bukatar EFCC na a karbe kudin na wucin gadi tare da baiwa Diezanin makonni biyu ta yi bayani a kansu ko kuma a kwace su dindindin. *Kudaden, wadanda suke dankare a cikin asusunan bankunan Sterling, First Bank da Access *Ana zargin tsohuwar Ministar ta sace su ne tsurar su kuma kai tsaye daga asusun kamfanin mai na NNPC. Ana kuma zargin ta hada baki da wani mai suna Nnamdi Okonwo, tsohon shugaban Bankin Fidelity wajen yin aika-aikar. Ibrahim Baba Suleiman Jibwis Social Media 08/Rabi-Al'Akhar/1438 07/January/2017

facebook.com

LABARAI A TAKAICE *Ministan sufurin jiragen sama na Nigeria, Hadi Sirika, ya ce a cikin shekarar nan kamfanin jiragen saman Najeriya (Nigerian Airways) zai fara aiki gadan gadan. *Ministan ya bayyana haka ne a cikin hirarsa da manema labarai a fadar shugaban kasa a ranar Laraba. *Mista Sirika ya ce yan kasuwa ne zasu mallaki mafi rinjaye na gudanarwar kamfanin idan aka kammala farfado dashi a yayinda Gwamnati zata mallaki kashi Uku daga ciki. Tun a shekarar 1958 ne dai aka kafa kamfanin jiragen na Nigeria mai suna 'Nigeria Airways' amma rashin kulawa yasa ya durkushe a 2003 kafin daga bisani ya mutu murus. *Sojojin Nigeria runduna ta 27 sun samu nasarar kubutar da Daya daga cikin yan matan Chibok mai suna Rakiya Abubakar da jaririyar ta. *Sojojin sun gano budurwar ne da danta a yankin Alagarno kusa da kauyen Ajigin a karamar hukumar Domboa *Kakakin Rundunar soji, Birgediya Janar Sani Usman ya ce, tana daya daga cikin 'yan Matan da aka arce da su a ranar 14 ga watan Afrilu na shekarar 2014. *Yanzu dai kenan sojoji sun kubutar da yan mata 29 cikin yan mata fiye da 200. *Abunda yasa aka hana sojin Nigeria wallafa hotuna a intanet *An hana sojojin Nigeria wallafa hotuna ko bidiyon ayyukansu a shafukan sada zumunta. *Wannan mataki dai ya biyo bayan fitar da wasu fayafayan bidiyo ne a kwanakin baya, inda aka nuna wasu sojoji suna korafin karancin abinci da sauran kayan aiki. *A wani jawabi da ya gabatar a madadin Shugaban rundunar sojin kasar Tukur Buratai a birnin Kaduna, Manjo-Janar Adeniyi Oyebade ya yi kira ga sojojin da su yi taka-tsan-tsan. *Rundunar Hizba ta jihar Sokoto ta kwace kayan kida da a ka yi amfani da su a shagali gabanin daurin auren ‘yar gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto. *Jami’in kunna kidan ne “DJ” ya ranta a na kare inda rundunar ta dauke kayan kidan da ta ce amfani da su ya sabawa dokokin Islama a jihar. Yanzu dai za a kona kayan kidan kurmus. *An samu nada Sheikh Dr. Suleiman Muhammad Adam a matsayin sabon limamin masallacin Sultan Bello dake Kaduna a Naijeriya. *Sabon limamin ya na da zurfin ilimin digirin-digirgir a fannin FIKIHU da sauran fannonin ilimin Islama. *Masana tuni sun fara sharhin fatar irin wannan nadi na liman ya faru a babban masallacin kasa da ke Abuja wanda har yanzu ya ke amfani da na’ibai tun bayan rasuwar babban liman Sheikh Musa Muhammad. Ibrahim Baba Suleiman Jibwis Social Media 07/Rabi-Al'Akhar/1438 06/January/2017

facebook.com

Ku Farga da 'Yan 419. A 'yan lokutan nan, mutane kan tsinci, akwatunan sakonnin wayoyin salular su da wasu sakonni da za'a tambayeka bayanan bankin ka, batare da bayanan sunfito daga bankin ba. akwai Wasu Yan Damfara Wato Yan 419 Kenan Sukan Turomaka da irin Sakonnan. CBN Dear Customer CBN has Blocked your Acct &ATM card Due to incomplete BVN Registration, contact customer care on 08034105166 da makamantan wadannan numbobin. Wannan Shine Suke Turomaka Da Zaran Ka Kira Wannnan Number Sai Su Bukaci Ka Basu Serial Number Na ATM Card Naka Tareda Password Dinka Da Zaran Ka Basu Wadannan Numbobi Shikenan zasu cire maka dukkanin kudaden ka, dake asusun bankin ka. Saidai Kawai Kaji Alert Anata cire Màkà Kudi Bà Tareda Masaniyarkaba. Saboda hana nake shawartar duk lokacin da ka samu irin wannan sakon, ka share su kawai, ko kuma ka tuntubi bankin da kake da asusun ajiya. Aminu Dankaduna Amanawa.

facebook.com

facebook.com

Etisalat free browsing for Jannaury 2016 follow this link. http://www.techsvibe.com/2016/01/etisalat-unlimited-free-browsing-cheat.html?m=1

facebook.com

http://techviral.com/best-fitness-app-for-android/

facebook.com

FOLLOW THIS LINK TO LEAN HOW TO HARCK OR CRASH A WHATTSAPPP ACCOUNT http://techviral.com/hack-whatsapp-account/

facebook.com

How Hackers Hack Whatsapp Account

facebook.com

Quiz

NEAR Peace Computer Business Center Biu