Top Local Places

Azumin Ramadan Saimunga wata

adamimamdanalhaji@gmail.com, Zaria, Nigeria
Community organization

Description

ad

Barka da Zuwa Sabon Shafi Na Tattaunawa Akan Abinda Ya Shafi Addini Musamman Azumin Ramadana Allah ya Bamu Dacewa Akan Abinda Mukasa A Gaba amin

CONTACT

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

Daga cikin karantarwar sayidna Umar Yazo a musnad din Imamu Ahmad juz i nadaya حدثنا أبو معاوية، قال حدثنا الأعمش، عن إبراهيم، عن عابس بن ربيعة، قال رأيت عمر رضي الله عنه يقبل الحجر ويقول إني لأقبلك وأعلم أنك حجر ولولا أني رأيت رسول الله صلى الله عليه وسلم يقبلك لم أقبلك. Abas Dan rabi'a yace naga sayyidna Umar Allah yaqara masa yarda yasinbanci dutse(kiss) yanacewa lailaini nasan kaidutsene!basin naga sayyidna rasulillahi yasinbancekaba nima bazan sinbancekaba. Dafatan za asharuwa lafiya

facebook.com

أهل الحديث والأثر

Sabodame Muke yawanyin Azumi 29 gashi mafiya wan azumin da Annabi (s.w.a) talatin yayi ahalin axumin da annabi yayi basu kai shekar gomaba yazo asunani abi daud hakan acikin kitabu siyam hadisi sahihi sakashiga nan dankaranta hadisin dalarabci http://www.alathar.net/home/esound/index.php?op=tadevi&id=1624#contPopup_22916 fassaran hadisin da hausa Hadisin Abdullah bin Mas'ud yanacewa lokacin damuyi a zumi tare da Annabi(s.w.a)ashrin datara mafiyawan azumin damuyi dashi talatin muyi

facebook.com

اللهم بلغنا وأهلنا والمسلمين رمضان وبارك لنا فيه برحمتك يا كريم يا جواد يا أرحم الراحمين وصل اللهم وسلم على سيدنا و نبينا محمد وعلى آله وصحبه اجمعين

facebook.com

Quiz

NEAR Azumin Ramadan Saimunga wata