Top Local Places

Hope in Transforming Rock City

Dutse,jigawa State, nigeria, Dutse, Nigeria
Professional Service

Description

ad

Infrasturactural development which every government of the state transform, and make sure cityzen a where of the develop.

RECENT FACEBOOK POSTS

facebook.com

IDAN INAYI INASO NAGA KOWA YANA YI.. Wani mutum ne yaje wajen cin abinci (Restaurant). Ya samu waje ya zauna sai ya kwalawa mai restaurant kira da karfi yace "hado min plate na N2000 kuma ki hadawa kowa dake wajen nan plate na N3000 saboda idan ina cin abinci, ina so naga kowa yana ci". Duk mutanen dake wajen suka fara godiya yayinda mai restaurant ta zubawa kowa nasa ta kawo masa. Bayan mutumin ya gama cin abinci sai ya kuma cewa mai abincin "kawo min drinks na N500 kuma ki kaiwa kowa na N1000 saboda idan ina shan abu, ina so naga kowa yana sha". Mai Restaurant ta kaiwa kowa kayan shaye-shaye kala kala yayinda da mutanen wajen suka barke da sowar "Allah ya kiyaye ka!" Bayan mutumin ya gama sai ya cewa mai Restaurant "kawo min resit na biya kudina kuma ki kaiwa kowa nasa resit ya biya kudinsa, saboda idan ina biyan kudina ina so naga kowa yana biyan nasa". Yanzu haka mutumin yana kwance a asibiti saboda dan karen dukan da aka lakada masa. Yanzu haka ni kuma ina kwance ina dariya, idan ina dariya inaso naga kowa nayi,,, shiyasa nakawo lbrn

facebook.com

Quiz

NEAR Hope in Transforming Rock City